Loan & Support
Ga Wani Sabon Tallafin Nirsal Mai Suna NIRSAL AGROGEOCOOP
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikimatv.com
Nirsal sun fito da wani sabon program domin tallafawa manoma a harkar noman da suke
Kamar yadda aka sani dama shi bankin Nirsal sun saba irin wannan shirye shirye domin masu karamin karfin kasuwanci koh domin habaka kasuwanci mutane
Shi wannan shiri wanda zasu iya cin moriyarsa sune kamar haka:-
- Community Leaders, wanda suke shugabantan alumma kamar su mai anguwa da sauransu
- Individuals, mutune daddaya akaran kansu kamar kai daya zaka iya cikawa
- Enterprises, masu kamfanunuwa dadai sauransu
- Corporate Bodies, kungiyoyi
- Graduates, wanda suka gama karatu a fanni daban dabam
- N-POWER Beneficiaries, wanda suka amfanu da shirin N-POWER
- Active and Retired leaders. Shugabannin da suke mulki ko wanda suka gama mulki sum zasu iya shiga wannan tsarin
Danna Link dake kasa Domin Cikawa
Shigo nan don Cikawa
Allah yayi jagora