Uncategorized

Yanda wannan App ɗin ya taimake ni yayin ɗauke wuta

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.

Bayanin App ɗin a taƙaice

Kamar yanda kuka gani a bidiyon wannan APPLICATION ɗin tamkar wani labarin yanda ya faru ne, har na iya amfani da wannan APPLICATION ɗin a yayin da matsala, ta same ni.Nasan me karatu zece wacce matsala ce? ina zaune na ajiye wayata a gefe na manta inda take,katsam se ala ɗauke wutar lantarki, nan fa aikin wannan App ɗin ya fara,domin ban sani tsaya lalube ba, kawai dama na saka masa wannan Manhaja wadda komai duhu idan kaiwa wayarka fito zaka ga tana haske,kai idan ka saita ma harda Vibration, nan fa nai mata fitto tuni wayar ta bayyana dukda ina cikin duhu. A don haka ya kamata ace ka saka wannan App ɗin a wayarka ko dan jiran ta kwana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application ɗin

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Download Now)

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!