Uncategorized

yadda zaka mayar da katin waya ciki account dinka na banking cikin sauki

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum yan uwa ina mana barka da wannan lokaci , to kamar yadda muka saba yau darasin mu zamuyi shine kan yadda mutum zai mayar da katin waya cikin banki sa.

Domin akwai mutane da dama zakaga mutum yasa katin waya daga banki sa kuma saiya manta ya saka kudin dayawa a garin saka naira # 100 sai kaga mutum ya saka naira # 1000 daya daga karshe mutum zai so ya mayar da wannan dari taran # 900 cikin bank sa , sai kuma ya rasa yadda zaiyi toh insha Allah yau nazo mana da hanya mai suki da zamu iya maida katin waya cikin banki mu kai tsaye . Akwai Louis da dama da ake maida katin waya zuwa kudi na banki amma mu mun kawo muku wannan hanyar da muke ganin tafi sauki ta hanyar amfani da Application, maimakon muyi.

katin waya cikin banki mu kai tsaye . Akwai Louis da dama da ake maida katin waya zuwa kudi na banki amma mun kawo muku wannan hanyar da muke ganin tafi sauki ta hanyar amfani da Application, maimakon muyi amfani da website , duk dama zamu kawo hanyar da zakayi amfani da website din ma anan gaba .

Hanyar da muka kawo itace hanyar amfani da wani Application mai suna Tingtel , wannan Application ana amfani dashi da dama ga wasu daga ciki kamar haka :

( 1 )Zaka iya sai da katin waya ya koma kudi, itace hanyar da muke magana akai yanzu.

( 2 )Zaka iya sai da katin waya ta ciki wato Airtime , ko kayiwa mutum VTU ta ciki A kwai Sarki da dama na amfani da wannan Application din , idan kuka daukoshi za kuga duk yadda yake yana da sauki wajen amfani.

wannan shine link din Application ka danna wannan blue link din domin daukowa

👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=tingtel.android

Bayan kun dauko Application din ana bukatar kuyi register ma’ana ku saka bayanin ku idan kukai register shine zai baku damar shiga Application din daganan zaku bakin har yadda zaku maida katin ku yakoma account din ku batare da shan wahala ba .Duk abinda mutum bai ganeba idan yadauko Application din yana iya yi mana magana ta comment insha Allah zamu duba mubashi amsa
Kada amanta wajen yi mana share na duk posting namu da aka karanta domin ‘yan uwa su shigo suma su samu

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!