Uncategorized

YADDA ZAKA GYARA WAYARKA TA ANDROID IDAN TANA NUNA MAKA INVALID IMEI

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar yadda kuka sani a yanzu haka irin wannan matsalolin suna yawan faruwa a wayoyinmu na android, haka kawai da zarar kayiwa wayarka Restore kode wani abun sai kaga ta fara Rubutoma no imei kokuma invalid imei idan kuma ya kasance haka ya faru to wayan kwata kwata saiya dena kira ko browsing da sauran wasu abubuwan, to Alhamdulillah idan har Allah yasa irin wannan matsalan ya faru toga yadda zakuyi maganinta domin kuwa ita wannan matsala imei na wayar sune suka gode sukuma imei sune wasu numbobi guda 15 wanda suna kan kowacce waya wanda ake dubasu ta hanyar danna *#06# to wannan numbobin sune imei,
.
To yayin da naka ya goge to da farko ka nemi wata wayar irin taka kokuma wata dabam saika danna *#06# zakaga imei guda 15 to sai kayi copy dinsu,
Sannan kaje play store ko google kayi download na MTK ENGINEERING bayan kayi download dinsa sai
kayi Installing dinsa sai kayi OPEN dinsa kawai,
kana budeshi xakaga yanuna maka: –
ANDROID SETTINGS
.
MTK SETTINGS
.
To sai kahau kan na
biyun wato MTK SETTINGS, kana shiga zakaga
abubuwa dayawa to anan sai kahau kan
CDS
INFORMATION: Kana gani sai kan RADIO
INFORMATIONS: To idan Kashiga Radio Information
din anan xaka za6i SIM din da zakayi dashi, zakaga:

 • PHONE 1 – PHONE 2 To sai kaxabi a wanne Sim
  layin yake, kana za6a Phone 1 ko Phone 2 zai kawoka wani waje inda anan ne zakaga ainihin
  IMEI dinka dama sauran tarkace Kana ganin haka sai kaduba daga saman
  wajen zakaga AT To anan ne zakasa wasu
  abubuwa da xanbaka yanzu, kuma abubuwan
  k owanne SIM nasa daban ne, misali idan a PHONE 1 zakayi to abubuwansa daban ne hakama idan a
  PHONE 2 zakayi
  abubuwansa daban ne, kuma abubuwan sune
  zakasa agaban wannan AT din. Ga abubuwan na
  kowanne SIM: –
  PHONE 1:
  .
  EGMR=1,7,””
  .
  PHONE 2
  .
  EGMR=1,10,””
  .
  Kaga idan kahada da AT daka tarar awajen to abin
  xaixama kamar haka kenan: –
  PHONE 1:
  .
  AT+
  EGMR=1,7,””-
  .
  PHONE 2:
  .
  AT+EGMR=1,10,””
  .
  To abin
  lurar wadannan alamomin “” anan ne zakasa IMEI
  din dana bada eh atsakiyarsu zakasa IMEI din,
  misali:
  .
  AT+EGMR=1,7,”3526532546233605″
  .
  Kaga awannan misalin ai nasaka IMEI atsakiyar “” din.
  Idan kagama sawa daga nan zakaga SEND AT
  COMMAND sai kadanna kawai akansa, idan har
  kasa IMEI na wayar din dai – dai to xakaga
  yasamaka SENT. Sai kafito kawai, kasa wayar a
  airplane mode bayan tashiga airplane mode to idan ta danyi kamar second shida saika cireta daga Airplan mode saika danna *#06# nan take xakaga imei din daka chanja ya chanju shikkenan saika dora sim dinka ka gwada kiran ko wani abu shikkenan Insha Allah kayi maganin wannan matsalar.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!