Uncategorized

YADDA ZA KAYI CHATTING A WAYAR KA TA NA AIRPLANE MODE

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci Mai albarka,

sannan kuma barkanku da Zuwa wannan shafi Mai albarka na hikimatv.ginsau.com

tabbas da gaske ne ana iya Chatting da waya koda an sakata a Flight Mode ko Airplane Mode mai alamar jirgi?.

da Farko zaka bude Datar ka domin dan kawai ka saka wayarka a Airplane Mode ba hakan zai sa kahau Online kyauta baWannan tsarin airplane mode an kawo shi ne domin masu yawan amsa kiran waya na mutane daban-daban,

saboda su samu damar da zasu hau Social Media na su suyi abinda suke so suyi ba tare da an kirasu an katse masu aikin da sukeyi ba, amma bawai hakan na nufin zaka hau Online kyauta bane,

shiyasa kafin ma ka sakata a Airplane Mode din sai kafara bude Datar wayarka.Bayan ka Bude datarka sai kaje ka sakata a Airplane Mode din, zakaga gaba-daya Services na SIM card dukka wayar sun sauka.toh a dai-dai lokacin ita kuma Datar Network dinka tana aiki,

sai kaje kayi Dialing wadannan Lambobin Nan ##4636## kana dannawa za su baka zabi kamar haka: Phone Information, Usage Statistics, da Wifi Information sai ka danna na farkon wato “Phone Information” daga nan zasu sake kawo ka wurin wani Options din sai ka danna wurin da aka rubuta “Mobile Radio Power” don ka kunna shi a “ON” tunda a “OFF” zaka same shi,

kana yin hakan shikenan zakayi Chatting dinka ka hau dukkan Social Media dinka Lafiya lau.

.Akwai wayoyin da ko ka danna wadancen Codes din wayar ba zata kaika wurin da zaka yi Setting na abun ba,

saboda ba kowace waya bace take da wannan tsarin ba amma cikin sauki Akwai Normal hanya da zaka iya rufe layinka yayin da kake da bukatar hawa Online idan kuma ba kaso a da meka da kira ba dole sai an sakata a Flight Mode ba,

kawai zaka danna *002# idan zaka cire sai ka danna #002# shikenan.

Allah ya Bada sa’a ya kuma taimakemu gode

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!