Loan & Support

Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin MTN Nigeria

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lpy.

A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga kamfanin MTN Nigeria wannan wani sabon shiri ne da kamfanin MTN suka kirkiro mai suna mPulse Spelling Bee

MTN mPulse Spelling Bee Competition. Wannan wata gasa ce da ke da nufin taimakawa ɗalibai a Najeriya domin su inganta Harshen Ingilishi, ƙwarewar rubutu da kuma samun kyaututtuka masu ban sha’awa.

Akwai matakai Guda 3 a wannan gasar

  • Matakin farko: za a yi shi ne a gidan yanar gizon MTN mPulse kuma yana buɗe wa duk ɗalibai masu shekaru 9 zuwa 15.
  • Mataki na biyu: Za a gayyaci manyan 1000 daga zagaye na farko ta hanyar wasiku don zagaye na biyu na gasar da za a yi a gidan yanar gizon mPulse.
  • Mataki na uku: Dalibai 20 na farko da suka sami maki mafi girma daga zagaye na biyu za su cancanci zuwa mataki na uku (Grand Finale). Za a aika gayyatar ta wasiƙa

Domin shiga wannan gasa saika danna link din da yake kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya taimaka

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!