Tutorials

Yadda Zaka Hana Kowa Ganinka Online A Whatsapp Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application.

Advertisement

Yadda Zaka Hana Kowa Ganinka Online A Whatsapp Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application.

Jama,a Assalamu Alaikum Sannunmu Da Sake Haduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

Inda A Cikin Darasin Da Zamu Koyar Daku Nayau Dangane Da Wayar Android Zamu Kawo Muku Bayani Ne Akan Wata Hanya Dazakabi Domin Dakatar Da Mutane Wajen Ganinka Online A Manhajar Whatsapp.

Muna Fatan Zaku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe Domin Sanin Yadda Zakuyi Wannan Aiki.

To Da Farko Dai Shi Wannan Application Kamar Yadda Mukayi Muku Bayani, Yana Hana A Ganka A Online, Sannan Yana Iya Dakatar Da Duk Wani Application Daga Cinyema Datar Wayarka.

Idan Kayi La,akari Da Wadannan Abubuwa Guda Biyu Da Wannan Application Yake Dauke Dasu Zakaga Cewar Yana Da Matukar Amfani Kafara Anfani Dashi.

Shidai Wannan Application Da Muke Muku Bayani Akansa Zaka Iya Saukar Dashi Ta Manhajar Playstore Cikin Sauki, Sannan Zamu Ajiye Muku Link Dinsa A Kasa Domin Mu Saukaka Muku Wurin Saukar Dashi Izuwa Kan Wayoyinku.

Kamar Yadda Muka Fara Yimuku Bayani Shi Wannan Application Yana Amfani Ne Wajen Tsayar Da Duk Wani Application Daga Aiki Misali.

Idan Bakaso Datar Wayarka Ta Kare Da Wuri, Abu Daya Zakayi Tunda Nasan Kadai Bazaka Hakura Da Hawa ” Youtube Ba, Sannan Bazaka Daina Hawa Whatsapp Ba, Sannan Dole Ne Kahau Youtube, To Idan Kuma Kayi La,akari Da Haka Zakaga Duk Wadannan Abubuwa Suna Shan Data Da Zarar Ka Bude Datar Wayanka.

Wani Abuma Da Mafi Akasarin Mutane Basa Fahimta Shine, Idan Kabude Application Kayi Amfani Dashi Sai Kayi Minimizing Ka Kara Bude Wani To Wannan Wanda Ka Bude Da Farko Yana Nan Yana Shamaka Datar Wayarka.

Bazai Daina Shan Data Da Chaji Ba Har Sai Ka Kawar Da Wannan Minimizing Din Daka Tara Baka Gogesu Ba.

A Takaice Dai Dole Ka Goge Wannan Minimizing Din Daka Tara Sannan Idan Zakahau Kan Whatsapp To Domin Gudun Kadda Datarka Ta Kare Yana Da Kyau Ka Rufe Duk Wani Application Dakasan Yana Turoma Sakonni Ko Shamaka Datan Wayanka.

To Da Farko Idan Ka Danna Kan Ko Wurin Da Muka Rubuta ” Download Net Blocker Now ” Sai Kayi Install Din Wannan Application Daga Nan Saikayi Open Dinsa, Bayan Kayi Open Saika Danna Wurin Da Aka Rubuta‚Ķ

Off And On, To Bayan Ka Danna Wannan Wuri Application Din Zai Fara Aiki Sannan Zai Watsoma Wani Rubutu Saika Danna Cancel Daga Nan Zakaga Duk Wani Application Dakayi Install Dinsa Akan Wayarka.

To Anan Saika Danna Wannan Alamar Dake Hannun Dama Wata Alamar Datake Gaban Sunan Application Din Zaka Ganta Mai Alamar Duniya.

To Duk Application Din Daka Rufe Bazai Kara Hawaba Har Saikazo Ka Budeshi Koda Kahau Kan Whatsapp To Wadanda Suke Facebook Bazasu Ganka A Online Ba.

Haka Zalika Idan Facebook Kahau Ka Rufe Whatsapp To Babu Wanda Zai Ganka A Online To, Idan Kuma Zaka Bude Wani Ka Rufe Wani Saika Dawo Cikin App Din Kabude Wani Ka Rufe Wani.

Ga Link Din Wannan Application Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Net Blocker Now, Domin Saukar Dashi Akan Wayoyinku Mungode Saimun Hadu Daku A Darasi Na Gaba.

Download Net Blocker Now

JOIN OUR Whatsapp Group 5, Whatsapp Group B, Telegram Channel, Facebook Page And Youtube Channel

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Advertisement
Back to top button