Tutorials

Yadda Zaka Dawo Da Duk Wasu Abubuwa Daka Rasa Koda An Sace Wayarka.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Dawo Da Duk Wasu Abubuwa Daka Rasa Koda An Sace Wayarka.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Hikimatv.

A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Dawo Da Duk Wani Hoto Ko Waka Ko Video Ko Wani Document.

Amma Yana Da Kyau A Lokacin Dakayi Installing Na Wannan App Kadora Gmail Account Dinka Akai Domin Dashine Zaka Samu Damar Dawo Da Wadannan Abubuwa Koda An Sacema Wayarka Ko Ka Gogesu Daga Kan Wayar.

Kana Budeshi Zakaga Wurin Da Aka Rubuta Sign In Saika Danna Wannan Wajen Daga Nan Zai Watsoma Gmails Dinka Gaba Daya.

Idan Gmail Dayane Dakai Saika Danna Kansa Idan Kuma Biyu Ne Ko Uku Saika Zabi Wanda Kake Bukata Ka Dora Daga Nan Shikenan.

Saika Dawo Baya Zakaga Wurin ” Upload Images ” Sannan Zakaga Wurin ” Upload Videos ” Daga Kasa Zakaga ” Upload Audios ” Daga Gaba Kuma Na Karshe Zakaga ” Upload Document “.

Saika Zabi Abinda Kakeso Ka Ajiye Idan Hoto Ne Saika Taba Images Idan Videos Ne Saika Zaba Idan Audio Ne Shima Haka Zaka Zaba Idanma Document Ne To Kansa Zaka Danna.

Daga Nan Saika Dauko Abinda Kake Son Ajiyewa Kayi Upload Amma Ina Tunanin Idan Baiyiba To Yana Bukatar Data Dole Sai Kayi Amfani Da Mb.

Saboda Zai Hau Kan Gmail Dinka Ne Ta Yadda Koda An Sacema Wayar To Da Zarar Ka Dora Wannan Gmail Din To Zaka Iya Dawo Da Duk Wani Abu Daka Dora Akan Wannan Gmail Din.

Dafatan Kungane Wannan Bayani Yadda Yakamata Idan Kuma Baku Fahimta Ba To Zaku Iya Ajiye Tambaya Ko Comment Dinku.

Mungode Sai Munhadu Daku A Wani Sabon Darasin Anan Gaba, Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Akowane Lokaci.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!