Loan & Support

Dala Million Dari Bakwai da Hamsin 750M$ aka ware a wannan Shirin

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikuma warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv

Wannan shirin na Ng cares an ware kudi kimanin dalar amurka 750$ wanda ko wacce Jaha za a bata dala million ashirin 20M$, abuja kuma a bata dala million sha biyar 15M$ sai kuma shi wannan shiri na NG-CARES shi ma an ware masa dala million shabiyar wato 15millions dollar’s.

Wannan shiri zai taimaka wurin rage radadin tallauci, rashin aikin yi da dai sauransu a tsakanin al’umma. Sannan ba wai iya daidaikun mutane wannan shirin ya kunsa ba, har da kananun masana yantu. Don haka in kana da sana’a ko masana’anta da take da rajista da gwamnati kamar CAC, TAX, SEMEDAN, da dai sauran su, za ka iya cin gajiyan wannan shiri.

Kamar dai shirin survival fund ne, amma wannan ban da ma’aikatan cikin kamfani amma kima su ma za su iya applying a matsayin individual.

NG-CARES LINKS

Kowane state da nasu, don haka kowa zai duba link na jiharsa. Wasu states din portal suka bude domin cikewa, kowa dai da irin nasu. Wasu form suke bayarwa kuma form din kyautane, kowa dai da irin nasu. Don haka kowa ya binciki sai dai wasu jahohin sun rufe .

Shigo nan don Cikawa

Allah ya taimaka Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!