Loan & Support

Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Kudi Na Nigeria Youth Futures Fund

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Warahamatullah Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka ba HikimaTv.

Wannan wani shiri ne mai suna Nigeria Youth Futures Fund wanda kungiyar (Mcarthur da Ford Foundation) suka dauki nawin gabatar dashi, kuma shiri ne da aka shiryashi domin bayar da tallafi ga matasan Nigeria domin su dogara da kansu.

Manufar Wannan shirin ita ce karfafawa, tallafawa, da ba da damar matasa a Najeriya su shiga cikin jagorancin matasa, fafutuka, da sauye-sauyen zamantakewa ta hanyar tattaunawa da manufofin da za su haifar da sakamakon da zai taimaka wa matasa su tsara da inganta ci gaban matsakaici da dogon lokaci na kasa.

Akwai Bangarori hudu (4) daban-daban wanda wannan shirin ya kasu, gasu kamar haka:

Domin Cike Wannan Tallafin Saika Shiga Link din da yake kasa

Apply here

Bayan ka shiga idan ya bude sai kayi kasa zakaga jadawalin shirin saika zabi bangaren da kakeso saika cika.

Za’a Rufe cikawa: June 8th, 2022

Allah ya bada Sa a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!