Yadda Zaka Goge Duk Wani Virus Dayaki Goguwa A Cikin Wayarka Ta Android Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application.
Barkanku Da Antayowa Cikin Wannan Site Namu Mai Albarka, A Posting Din Namu Nayau Zamu Kawo Muku Wani Application Wanda Zai Taimaka Muku Wurin Goge Wasu Virus Da Sukaki Goguwa A Cikin Wayoyinku.
Amma Bazaku Samu Damar Yin Hakanba Harsai Kun Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farkonsa Har Zuwa Karshensa.
Da Farko Zamu Ajiye Muku Link Na Wannan Application Ko Mu Baku Sunansa Ku Saukar Dashi Akan Wayoyinku Daga Manhajjar Playstore Kai Tsaye.
Wannan Application Dai Sunansa ” ES File Explorer” Wannan Application Zaka Iya Samunsa A Wuri Biyu, Wadannan Wurare Sun Hada Da…
Na Farko Shine Playstore, Na Biyu Kuma Shine Google Zaka Iya Rubuta Sunanta A Google Kayi Search Zaka Ganta Saikayi Download Kai Tsaye.
Bayan Kunyi Download Dinta Kunyi Installing Saikuyi Open Dinta To Anan Zaku Zabi Phone Memory Ko SD Card Wato Kan Waya Ko Kuma Memory Din Kan Wayarka.
Zaka Zabi Inda Wannan Virus Yake Ne Idan Akan Wayarka Yake Saika Zabi Phone Memory Idan Kuma Kan Memory Ne Saika Zaba.
Bayan Ka Zaba Saika Shiga Folder Ko Kan Wurin Da Wannan Virus Yake Ka Danne Shi Ko Ka Danne Su Kayi Mark All Saika Danna Option Idan Yabaka Wurin Delete Saikayi Delete Dinsu.
In Allah Ya Yarda Zaka Nemesu Ka Rasa Matukar Basuyi Karfi Da Yawaba Ba Ko Basu Jima Sosai Akan Wayar Takaba.
Zamu Kawo Muku Wasu Applications Masu Yawa Wadanda Suke Goge Virus Daga Kan Memory Ko Waya Anan Gaba.
Sannan Kadda Ku Manta Ita Wannan ES File Explorer Din Tana Da Matukar Amfani, Ita Kanta Kamar File Manager Take Zaka Iya Turawa Wani Video, Audio, Hoto Da Sauran Abubuwa.
Sannan Ba Anan Kawai Amfanin Wannan ES File Explorer Din Yatsaya Ba Tanama Cire Security Nakan Memory Idan An Dora Kuma An Manata.
Zamu Kawo Muku Hanyoyin Da Akebi Ake Yin Irin Wadannan Abubuwa A Posting Din Dazamu Kawo Muku Nan Gaba.
Es File Explorer Ana Extracting Na File Daga Zip Zuwa Apk Daga Rar Zuwa 777 Wato Amaida Application Din Waya Zuwa Na Computer.
Ku Kasance Da Wannan Site Namu Mai Suna Hikimatv.ginsau.com.ng Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci Mungode.
Ga Link Din Application Din Sai Ku Danna Kan Download Na Kasa Domin Saukeshi.