Tutorials

Yadda Zaka Duba Duk Abinda Kake So A Youtube Ko A Google Batare Daka Tambayi Wani Ba.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Duba Duk Abinda Kake So A Youtube Ko A Google Batare Daka Tambayi Wani Ba.

Shin Ko Kasan Cewar Zaka Iya Duba Dukkan Wasu Abubuwa Da Kake Son Kasani Akan Manhajar Youtube Ko Google Batare Da Wani Yama Bayani Ba.

Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Suna hikimatv.ginsau.com.ng Domin Samun Ire Iren Wadannan Posting Din.

Sannan Kadda Ka Manta Da Danna Alamar Allow Da Zarar Notification Ya Watsoma Shi, Danna Wannan Alama Ta Allow Shi Zai Baka Damar Sanin Duk Lokacin Da Muka Saki Ko Mukayi Wani Sabon Posting.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shiri Ko Muce Bayani Mai Taken ” Yadda Zaka Binciko Ko Kasan Dukkan Abinda Kake Bukata Kasani Ta Hanyar Amfani Ko Searching A Youtube Ko Google Batare Da Wani Yama Bayani Ba”.

Shin Ko Kasan Irin Lokacin Daka Bata Cikin Rashin Sani Na Yadda Zaka Iya Duba Dukkan Wani Abu Da Kake Son Dubawa Batare Da Kasan Cewar Hakan Abune Mai Sauki Ba.

Mutane Da Dama Basu San Wasu Amfanin nika Da Google Keda Shiba Su A Tunanin Su Google Bai Wuce Wani Wuri Da Zasuyi Searching Na Abinda Ya Danganci Jarrabawa Ba Ko Neman Hotuna Ko Videos Ko Searching Din Labarai Ba.

To Albishirinku A Google Zaku Iya Searching Din Komai Da Komai Ta Hanyar Rubuta Dukkan Abinda Ya Shafi Matsalanka.

Sai Dai Gudu Ba Hanzari Ba, Kafin Kayi Searching Na Abunda Kake Bukata Dolene Ka Tabbatar Da Cewar Kana Da Good Grammer Wato Ka Iya Turanci Domin Gudun Kadda Ka Rubuta Musu Abinda Basu Ganeba, Yin Hakan Bazai Basu Damar Baka Bayani Yadda Kake Bukata Ba.

Amma Idan Akwai Good Grammer Wato Kyakkyawan Turanci To Zaka Samu Amsa Dai Dai Da Yadda Kake Bukata.

Haka Zalika Idan Kanason Ka Gane Ko Kasan Wani Bayani Dangane Da Yadda Ake Wani Abu Misali Yadda Ake Browsing Kyauta.

To Zaka Hau Kan Youtube Saika Rubuta Yadda Ake Browsing Kyauta To Zasu Watsoma Videos Na Yadda Ake Browsing Kyauta, Idanma Wani Abu Kake Bukata To Saika Rubuta Zakaga Sun Baka Videon Wadda Zaka Iya Kallon Videon Ka Kuma Koyi Yadda Ake Wannan Abu Koda Baka Jin Wannan Yare.

Domin Wasu Abubuwan Mutanenmu Hausawa Basa Yinsa Amma Turawa Ko Yan India Su Sukeyi Kaga Kuwa Kaida Baka Jin Yaren India To Sai Dai Ka Nutsu Ka Kalli Wannan Videon Domin Gane Yadda Zakayi Wannan Abu.

Dukka-dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Wannan Darasi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Site Namu Domin Sauraron Wasu Sabbin Posting Dinmu Anan Gaba Mungode.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!