Yadda Zakayi Rubutu Kazabi Muryar Dazata Karanta Maka Batare Da Ka Karanta Da Bakinka Ba.
Yadda Zakayi Rubutu Kazabi Muryar Dazata Karanta Maka Batare Da Ka Karanta Da Bakinka Ba.
jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Hadewa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Hikimatv.
A Cikin Darasin Namu Nayau Zaku Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wannan Manhaja Ko Muce Application Wanda Zaiyi Matukar Saukakawa Masu Son yin Amfani Da Wannan Hanya.
A Shekaru Kamar Ashirin Ko Goma Sha Biyar Dai Dasuka Gabata Babu Wani Application Ko Manhaja Datake Bawa Mutum Irin Wannan Dama.
A Wancan Lokacin Dukkan Abinda Kakeso Ka Saurareshi To Dole Sai Dai Ka Karanta Da Bakinka Sannan Kayi Recording.
Amma Yanzu Cikin Yardar Allah Sai Gashi Cikin Sauki Ansamu Wani Application Wanda Zakayi Copy Na Wani Rubutu Kazuba Masa Shikuma Ya Karantama Cikin Abinda Bai Wuce 30 Seconds Ba.
Wannan Application Zaiyiwa Mutane Da Dama Amfani Musamman Masu Sha,awar Yin Aikin Youtube Na Kasashen Waje.
Misali Zakaga Turawa Dama Wasu Daga Cikin Hausawa Suna Bude Channel Wanda Kuma A Cikin Wannan Channel Din Ba Abubuwa Wanda Suka Shafi Hausawa Sukeyi Ba.
Suna Recap Ne Wato Bayani A Takaice Dangane Da Wani Sabon Film Koma Tsohon Film Din Da Zai Burge Jama,a.
To Duk Wadanda Suke Irin Wadannan Ayyuka Suna Amfani Ne Da Ire-iren Wadannan Application Wajen Yin Wannan Ayyuka Nasu.
Idan Kana Sha,awar Yin Wannan Aiki To Zaka Iya Saukar Da Wannan Application Bayan Ka Bude Channel Dinka Da Suna Irin Wanda Ya Shafi Turanci.
Bayan Ka Saukar Da Wannnn App Zaka Zabi Muryar Da Zata Rika Karanta Maka Walau Muryar Namiji Ko Ta Mace.
Yadda Zaka Samu Wannan Rubutu Shine Da Zarar Kasamu Ko Kasan Sunan Film Din Da Kakeso Kayi Bayani Akansa To Zaka Rubuta Sunansa A Google Misali Zaka Rubuta ” Avengers Recap ” Idan Kuma Film Din Series Ne To Zaka Rubuta Misali ” Gifted Season 1 Episode 1 Recap ” To Kaga Kanaso Ne Abaka Bayanin Iya Episode 1 Ba 2 Ko 3 Ba.
To Duk Wanda Zakayi Haka Zakayi Searching Na Wannan Film Hakama Idan Series Ne Haka Zakayi Search, Bayan Kayi Search Zasu Baka Recap Din A Shafuka Da Dama.
To Zabi Yarage Gareka Kashiga Site Din Dayamaka Kayi Copy Sai Kadawo Cikin Wannan App Wanda Zai Karantama Kayi Paste.
Daga Nan Saika Danna Play Tana Fara Karantawa Zakaga Wani Wuri Daga Gefen Dama Daga Kasa Wato Gaba Da Play Zakaga Alamar Save, Saika Danna Save Din Daga Nan Zasu Watsoma Wasu Rubutu Kamar Guda Hudu.
To A Wannan Shafi Saika Danna Save Offline, Saika Kara Danna Save, To Daga Nan Zaiyi Save Akan Wayarka.
Idan Ka Iya Editing Saika Daukeshi Kaje Kan KineMaster Ko App Din Da Kake Amfani Dashi Idan Kuma Baka Iya Aiki Da Itaba Ko Baka Taba Amfani Da Itaba To Xaka Iya Searching A Youtube Na Yadda Ake Amfani Da KineMaster To Zakaga Bayanai Da Dama Dangane Da Ita.
Haka Zalika Zaka Iya Amfani Da Ita Takowace Hanya Kodama Misali Ace Bakayin Youtube To Zaka Iya Amfani Da Ita Ta Wani Bangaren.
Amma Dole Dai Saika Dan San Turanci Sosai Saboda Idan Babu Turanci Babu Damar Kayi Wani.