Loan & Support

Ga wani Sabon Tallafi daga Kungiyar Global Institude

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Ga wani sabon tallafi daga kungiyar Global Institude mai taken, GRANT PROPOSAL WRITTING TO ACCESS FUNDING FOR MISEDI WOMEN BUSINESS OWNERS

Shi de wannan wani shiri ne wanda aka shiryashi domin mata kadai domin a taimaka musu ta hanyar basu tallafi da kuma basu horo a bangarori da dama.

  • Abubuwan da za’a amfana dasu a wannaj shirin:
  • Samun ilmantarwa mai ma’amala
  • Ayyukan rukuni
  • Samun tallafin tallafin
  • Haɗu da tunani iri ɗaya
  • Ƙirƙiri jerin masu saka hannun jari mai gudana
  • Koyawa daya-Kan-daya da tuntubar juna
  • Haɗin kai tare da cibiyar sadarwar ƙwararrun duniya
  • Samun tallafi da tallafi na duniya

Domin Cikawa saiku danna Link din dake kasa

Shigo nan don CIkawa

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!