Ga wani Sabon Tallafi daga Kungiyar Global Institude

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Ga wani sabon tallafi daga kungiyar Global Institude mai taken, GRANT PROPOSAL WRITTING TO ACCESS FUNDING FOR MISEDI WOMEN BUSINESS OWNERS Shi de wannan wani shiri ne wanda aka shiryashi domin mata kadai domin a taimaka musu ta hanyar basu tallafi … Continue reading Ga wani Sabon Tallafi daga Kungiyar Global Institude