Tutorials

Yadda Zaka Kalli Video Hudu Wato Ka Raba Player Dinka Ta Kallo Zuwa Kashi Hudu A Wayarka Ta Android.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Wani Darasi Ne Akan Wata Player Wanda Zaka Kalli Film Guda Dai Dai Har Guda Hudu A Kan Wannan Player Batare Da Bata Wani Lokaci Ba.

Wannan Abu Dai Wani Sabon Abune Wanda Dole Mutane Suyi Mamakinsa, Saboda Ganin Cewar Basu Taba Karo Da Irin Wannan Abu Mai Ban Mamaki Ba.

Sanin Kowane Dai Dukkan Wasu Players Da Zakayi Amfani Dasu Wajen Kallon Film, To Film Daya Suke Nunawa, Ma,ana Film Daya Zaka Iya Kallo A Wannan Player.

Akwai Players Masu Yawa Irin Su Mx Irin Su Vlc Irin Su Hd Irin Su Playit Da Dai Sauran Players Da Ake Amfani Dasu Wajen Kallon Video.

Sannan Akwai Players Irin Su 1080 Akwai Mobo Akwai Xplayer Da Sauran Players Masu Abubuwan Ban Mamaki Ba, Hakika Wannan Player Tana Bawa Mutane Mamaki Sosai Da Sosai.

A Cikin Wannan Player Ne Zaka Iya Kunna Film Har Dai Dai Har Guda Hudu Yadda Idan Kuna Kallon Wadannan Fina-finai Ne Da Mutane Da Dama To Kowa Zai Iya Zabar Wanda Yafi Burgeshi Ya Kalla Batare Da Anbatawa Wani Raiba.

To Wannan Dalili Yasa Mukayi Kokarin Samo Muku Link Na Wannan Player Duk Da Bakowane Yasanta Ko Yataba Amfani Da Itaba.

A Karshen Wannan Bayani Namu Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Player Inda Zaku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Ita Zuwa Kan Wayoyinku Cikin Sauki.

Bayan Kun Dauko Wannan Player Kunyi Installing Dinta Saikuyi Open To Anan Zakuga Wasu Alamu Na + Har Guda Hudu.

Ma,anar Wadannan + Din Itace Ka Taba Kan + Din Domin Dauko Film Din Da Kakeson Kalla, To Haka Zakayi Ta Taba Wannan + Din Harka Dora Wadannan Fina-finai Guda Hudu.

Idan Dayama Kakeson Dorawa Zaka Iya Dorawa Idan Biyu Kakeaon Dorawa Saika Dora Haka Zalika Idan Ukune Zaka Iya Dorawa Idanma Hudun Ne Saika Dora.

Kana Dorawa Zakaga Screen Din Wayartaka Ya Rabu Izuwa Kashi Hudu Ko Wane Film Yanayi Kuma Da Maganarsa.

Wannan Shine Yakawomu Karshen Wannan Darasi Inda Kuka Karanta Cikakken Bayani Akan Yadda Zakuyi Amfani Da Wannan Video Player, Wadda Zaku Kalli Film Kala Hudu A Lokaci Guda.

Mungode Mungode Saimun Hadu Daku A Darasi Na Gaba, Wanda Yake Zuwa Muku Kai Tsaye Daga Shafin Hikimatv.

Ga Link Din Wannan Player Saiku Danna Wajen Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Ita Izuwa Kan Wayoyinku Na Android Cikin Sauki.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!