Tutorials

Yadda Zaka Magance Duk Wata Matsalar Da ta Danganci Kira A Wayar Ka

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau zanyi bayani akan yadda zaku magance duk wata matsalan data shafi kira a wayarku ta android.

Idan akace matsalan da ta shafi kira itace:
Rashin shigowar kira
Da an kiraka sai kiran ya tafi wata wayar
Ko kuma ana sauraran dukkan kiranka
Ko idan an kiraka anajin number busy
Da sauransu….

Idan kana fama da daya daga cikin irin wannan matsalolin kokuma dukkan matsalan da ta danganci kira.

Shigo nan don ganin yadda zakayi

Allah ya taimaka

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!