Tutorials

We Spin Yadda Zaka Tara $5 Ta Hanyar Gayyatar Mutane Suyi Register A Wannan Website Din.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

We Spin Yadda Zaka Tara $5 Ta Hanyar Gayyatar Mutane Suyi Register A Wannan Website Din.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Ko Bonanzar Tamu Tayau Zamu Kawo Muku Wani Platform Wanda Zaka Iya Samun Alheri Ta Hanyar Gayyatar Mutane Suyi Register A Wannan Website.

Sai Dai Abinda Ake Samu Ta Hanyar Gayyatar Mutanen Ba Wani Abin Kirki Bane Kasancewar Shidama Duk Wani Abu Wanda Yake Da Kanshin Gaskiya To Yana Da Wuyar Samu.

To Wannan Ma Yazo Da Irin Wannan Tsari, Wannan Dalilin Ne Yasa Muka Kawo Muku Wannan Platform, A Wannan Posting Namu Zamu Yi Muku Video Akan Yadda Zakayi Register.

Sannan Mafi Kankantar Abinda Ake Cira Shine $5 Zaka Iya Tarata Ta Hanyar Yin Spin A Cikin Wannan Website, Yadda Zaka Iya Samun 0.12 Ko 0.47 Ko 0.57. 1$ Da Dai Sauransu.

Yin Register Din Babu Wahala, Abu Na Farko Da Zaka Cike Shine, Username, Abu Na Biyu Email, Abu Na Uku Phone Number, Abu Na Hudu Password,

Kana Cike Wadannan Abubuwa Shikenan Ka Gama Yin Register, Amma Ka Kula A Wurin Saka Username Sunan Sai Yakai Haruffa Guda Shida Zuwa Sama Da Haka.

Sannan Kullum Zakayi Wannan Spin Din Guda Daya, Bayan Wannan Kuma Sai Ka Gayyaci Wasu Suma Register Ana Samune Ta Wannan Hanyoyi Guda Biyu.

Yanzu Zamu Ajiye Muku Videon Yadda Zakuyi Spin Kasancewar Mu Munriga Munyi Register.

Ga Link Din Dazaka Danna Idan Kanason Yin Register.

Register Now

Ga Link Din Videon Saiku Kalla Domin Ku Fahimci Yadda Zakuyi Spin Din.

Kalli Videon Yadda Zakayi Register

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!