Tutorials

Ramitano New Updates Sabuwar Sanarwa Dangane Da Farashi Da Test-net.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Ramitano New Updates Sabuwar Sanarwa Dangane Da Farashi Da Test-net.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Jamewa A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

Inda A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Wani Dan Takaitaccen Bayani Dangane Da Sabuwar Sanarwar Data Fito Daga Remitano.

Hakika Nasan Duk Wani Wanda Yayi Mining Na Renec Zaiyi Farin Ciki Da Wannan Sanarwa Kasancewar Mutane Da Dama Basu Yadda Da Wannan Mining Dinba.

A Karshen Wannan Watan Ne Dai Renec Suka Gama Mining Na Remitano Inda Mai Rabo Yasamu Marar Rabo Ya Rasa.

Kamar Yadda Sukayi Alkawari A Bangaren Mining Wato Tsayar Da Mining Sun Cika Alkwari Ba Kamar Yadda Mutane Suke Tsammani Ba.

Abu Na Gaba Shine Testnet Wato Gwajin Transfer Na Renec Wanda A Kalla Zai Dauki Sati Biyu Wato Daga 5 Ga Wata Zuwa 19 Ga Watan October.

To Wannan Shine Latest Labari Wanda Muke Jiran Tabbatarsa Wanda Da Zarar Ya Tabbata Sai Abu Na Gaba Wato Na Uku Wanda Kuma Shine Abu Na Karshe.

Abu Na Karshe Shine Farashi Wanda Zai Fara Daga 20 Ga Watan October Zuwa 30 October 2022.

Da Alamu Dai Za,a Cimma Nasara A Wannan Harka Ta Renec Domin Da Alama Za,a Samu Alkairi Sosai Amma Fa Sai Ankara Hakuri.

Sannan Wani Tsari Da Remitano Suka Fitar Wanda Kai A Tsammaninka Kamar An Danneka Ne, Sai Dai Abin Ba Haka Yakeba Wannan Tsari Sunyi Shine Domin Ka Mori Wahalar Da Kasha A Baya.

Wannan Tsari Kuwa Ba Kowane Tsari Bane Face Tsarin Web3 Era Wanda Za,a Raba Coins Din Da Kayi Mining Kashi Biyar Yadda Za,ana Baka Kashi Daya Ko Wace Shekara.

Abin Lura Anan Shine Idan Aka Baka Shi Gaba Daya Zaka Iya Sai Dashi Kuma Daga Baya Yazo Yayi Tsada Kaga Kayi Asara Kenan.

Amma Kaga Idan Aka Rabashi Kashi Biyar To Nan Da Shekara Biyar Idan Yatashi Ba,ayi Babu Kaiba.

Idan Kayi Tunani Wannan Tsari Yana Da Matukar Muhimmanci Sosai Saboda Haka Ayi Kokari A Rikeshi Koda Baizo Da Daraja Ba Domin Zai Iya Hawa Anan Gaba.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!