Tutorials
Yadda Zaka Samu Kyautar 99MB A Layin MTN A Kowace Rana
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu alaikum Warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv.
A yau nazo muku da wata hanya wacce zakuna more kyautar 99mb a kowace Rana a layin MTN.
Nasan 99mb ba wani mb bace mai yawa domin kuwa baifi ka danyi browsing kadan da itaba sai ta kare, to amma idan kana da Layi/sim fiye da daya kaga zaka more domin idan ka sanya sim guda biyu kaza zaka more kusan 198mb haka idan fiye da hakane zaka samu fiye da haka.
Domin more kyauta 99mb a layin MTN Shiga Link din da yake kasa
Shigo nan
Allah ya bada sa’a