Tutorials

ABIN MAMAKI : Remitano Yazama Gaskiya, Register On Mara Wallet Wadda Zata Fashe 30-10-2022.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

ABIN MAMAKI : Remitano Yazama Gaskiya, Register On Mara Wallet Wadda Zata Fashe 30-10-2022.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

Cikin ikon Allah jiya Renec coin na Remitano da akayi mining tsawon shekara daya da rabi ta fashe, wadanda suka saya sun ninka kudinsu ya kai sau 20 na riba, farashinsa yanzu haka sai wuta yake yi kamar wutar daji

Daga jiya zuwa yau akwai matasanmu wadanda suka samu kudin biyan sadakin aure da akwati albarkacin Remitano, akwai wadanda suka samu kudin tafiya Umara har ma da aikin Hajji Insha Allah.

Register On Mara Wallet Now

Ina masu cewa mining din muke cewa ayi hauka ne da bata lokaci?
Shin sun samu labarin fashewar Renec coin na Remitano kuwa?

A duniyar Crypto mining hudu na yadda da su:
(1) Pi Network
(2) Core Satoshi Bitcoin
(3) Remitan
(4) Mara.

Register On Mara Wallet Now

Munga tabbatuwar Pi Network abinda ya rage kadan ne, sannan gashi mun ga fashewar Remitano wanda yazo da babban alheri, sauran fashewar mara , wanda nake ta karfafawa mutane su bada muhimmanci wajen yin rejista su fara mining kafin ranar 30-10-2022, ga link ayi rejista.

Register On Mara Wallet Now

Allah kenan, Mai kofofin arziki ta sama da kasa da kuma ta iskar yanar gizo, jiya Allah Ya azurta bayinSa da sukayi mining Renec, ni kam nayi mining dinsa a makare,  amma ina taya wadanda sukayi mining dinsa murna sosai.

Ku Kasance Damu A Wani Sabon Darasin Da Zamu Kawo Muku Anan Gaba Domin Karuwarku Da Tamu Karuwar Gaba Daya.

Register On Mara Wallet Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!