Sanarwa Ta Musamman Ga Wadanda Suke Mining Na Satoshi.
Sanarwa Ta Musamman Ga Wadanda Suke Mining Na Satoshi.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Wannan Darasi Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Ko Wata Sanarwa Akan Yadda Zaku Ankare Da Abinda Ke Shirin Faruwa Dangane Da Satoshi.
Wadanda Suke Mining Na Satoshi Sun Riga Da Sunsan Abinda Ke Shirin Faruwa Amma Mafi Yawancin Mutane Wasu Basu Sani Ba.
To A Yau A Wannan Posting Namu Zamuyi Bayani Akan Yadda Staking.
Ko Kunsan Mi Ake Nufi Da Staking ?
Staking Shine Rike Wani Abu Musamman Ma Coins Kaki Saiyarda Shi Harsai Zuwa Wani Lokaci.
A Yanzu Haka Ana Iya Ko Ana Staking Na Kudi Wato Shine Abinda Ake Kira Da Current Account.
Misali Ka Bude Current Account, Kana Ajiye Kudadenka Ana Juyasu Ana Baka Wani Abu A Kowane Wata.
To Suma Satoshi A Wannan Karon Bayan Sunyi Launching Zasu Bude Wannan Dama Ga Wadanda Suka Rike Satoshinsu Sukaki Sakinsa.
Satoshi Zasu Bawa Duk Wanda Ya Rike Satoshinsa Guda 1 0.6643, A Sati Kuma Zaka Iya Samun $20 A Wata Zaka Iya Samun Kusan $150.
To Idan Kana Da Goma Ko Ashirin Ko Hamsin Ko Dari To Zaka Samu Alheri Ammafa Sai Anyi Hakuri Domin Ba,ayin Arziki A Dare Daya Duk Wanda Kaga Yayi Arziki Bakasan Wahalar Da Yashaba.
Saboda Haka A Kara Hakuri Domin Komai Yayi Yawa Zaiyi Kadan, Haka Komai Yayi Kadan Wata Rana Zaiyi Yawa.
Da Wannan Nake Muku Fatan Alheri Kuma Nake Fatan Kawo Muku Wani Darasin Anan Gaba.