Dalilan Dayasa Ake Zagin Masu Yin Mining Na Pi-Network
Dalilan Dayasa Ake Zagin Masu Yin Mining Na Pi-Network.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv.
D Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Dalilin Ko Dalilan Da Sukasa Mutane Suke Karyata Pi Network.
Minene Pi-Network ?
Kamar Yadda Masana Bincike Suka Bincika Sun Tabbatar Dacewar Pi-Network Kudi Ne Ba Coins Bane Kamar Yadda Mutane Suke Tunani.
Minene Dalilin Kirkirar Pi-Network ?
An Kikrkiri Pi-Network Ne Domin Yazama Tamkar Dalar Amurka.
Ya Matsayin Dalar Amurka Take A Duniya ?
Dalar Amurka Ta Samu Karbuwa Sosai Da Sosai A Duniya Inda Mafi Yawan Kasashen Duniya Suke Amfani Da Ita Wurin Saye Da Sayarwa Tamkar Kudaden Da Suke Amfani Dasu A Kasarsu.
Mi Ake So Anayi Da Pi-Network Anan Gaba.
Anaso Duk Mai Pi-Network Yasa A Ransa Cewar Pi-Network Kudine Wanda Zaka Sayi Abubuwa Bawai Coins Bane Wanda Zaka Rika Sayarwa.
Matsalar Da Yan Pi-Network Suka Samu, Itace Sun Saka Buri Da Hadama A Ransu, Domin Kuwa Duk Wani Abu Wanda Yakasance Akwai Kanshin Gaskiya A Cikinsa Ta Samunsa Yana Da Matukar Wahala.
Kadda Kusa A Ranku Cewar Koda Anyiwa Pi-network Farashi Zai Zo A Wani Abun Kirki, A,a Wannan Kawai Tunaninku Ne Yake Baku Hakan, Sannan Kuma Komai Zai Iya Faruwa.
Manyan Dalilan Da Sukasa Mutane Ke Muku Ganin Mahaukata Sune.
Na Farko Kuna Tunanin Pi Guda Daya Zai Kai Dala Dubu Goma Ko Dari Ko Sama Da Haka.
Dalili Na Biyu Babu Wata Wahala Da Kasha Ko Kake Fuskanta A Lokacin Da Kake Mining.
Dalili Na Uku Ba,a Saka Ads A Mafi Yawancin Wasu Abubuwa Da Ake Kirkira Kuma Ake Tunanin Zasu Zama Gaskiya, Domin Duk Wanda Ya Kirkiri Wannan Abun To Yafi Karfin Ana Saka Masa Ads A Cikin Application Ana Biyansa.
Misali Gu Dubi Application Na Satoshi Ya Isheku Misali Ko Ku Dubu Lokacin Da Akayi Creating Na Binance Ko Bitcoins.
Kai Akwai Abu Abubuwa Da Dama Wadanda Babu Ads Akansu To Wannan Na Daya Daga Cikin Hujjojin Da Wadanda Suka Karyata Pi-Network Suke Amfani Dasu.
Gareku Masu Yin Pi-Network Yin Pi Network Ba Laifi Bane Amma A Rage Buri, A Cigaba Dayin Sana,a Domin Ni Nayi Abubuwa Sunfi Ashirin A Kalla Wadanda Na Bata Shekaru, Watanni Da Satuka Amma Bansamu Ba, Amma A Wasu Na Samu.
To Dama Ita Rayuwa Haka Take Saida Fafutuka Wataran Ka Samu Wataran Ka Rasa, Amma Dai Ana Rage Buri.
Kai Kuma Wanda Kace Bazakayiba, To Babu Dole Domin Kai Zakayi Da Hannunka Da Wayarka Bakuma Wanine Yasayamaba.
Amma Kasani Shi Duk Wanda Yasa Wani Abu A Gaba Yake Tunanin Wataran Zai Iya Zamemar Hanyar Arziki To Baza,ace Masa Allah Wadai Ba.
Domin Akwai Mutanen Da Suna Nan Suna Zaune Batare Da Sunyi Ko Sun Zabi Wani Abu Wanda Suke Tunanin Zai Zame Musu Hanyar Ko Sanadin Yin Arziki Ba.
Saboda Haka Idan Zakayi Kayi Idan Bazakayi Ba Bazakayiba Amma Ka Daina Durkushe Ko Kashewa Wani Guiwa Akan Wani Abu Dayakeyi Wanda Yake Tunanin Zai Zame Masa Hanyar Samun Alkairi.
Kai Kuma Wanda Kakeyi Kaci Gaba Da Tallata Duk Wani Abu Da Kake Tunanin Zai Kawo Cigaban Al,umma Domin Haka Ake Bukatar Zuciyar Duk Wani Mutumin Kirki Ta Kasance, Wato Idan Abun Alheri Ya Samu To Afadawa Kowa Domin A Gudu Tare A Tsira Tare.
Amma Duk Mutumin Daka Fadawa Abu Sau Daya Biyu Ko Uku Yace Bazaiyiba To Yakamata Ga Gane Wannan Mutumin Ra,ayinka Da Nasa Ba Daya Bane.
Maganar Gaskiya Ko Budurwarka Ce Kasai Mata Alawa Ka Kawo Mata Amma Saita Karba Babu Ko Godiya Kotace Ita Wannan Alawar Bata Yimataba.
To Tun Da Wuri Ka Ware Domin Koda Kunyi Aure Kun Dinga Samun Matsala Saboda Rashin Zuwan Ra,ayinku Daya.
Mungode Mungode Inda Dukka Dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Darasi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Akowane Lokaci.