Loan & Support
An Fara Tura Sakon Training Na Gasar Samun Kyautar ₦650,000 Ta Cyber Security
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Idan baku mantaba a baya na kawo muku wannan gasar wanda mutane dayawa sun cike mai suna Cyber security wanda nace muku zasu bayar da training tare da gasar da zasu bayar da kimanin Naira 650,000 zuwa sama.
Idan har kayi Apply tun a lokacin dana kawo kuje ku duba email dinku musamman cikin spam folder akwai sakon da suke turawa wanda yake dauke da Link din da zaku danna domin gabatar da training din.
Kuma kada ku manta wannan shirin yana da muhimmanci, kuma akwai kyaututtuka na kimanin ₦650,000 har zuwa sama.
Dan haka idan har kayi Apply to kayi kokari ka duba email dinka domin fara training din.
Idan kuma bakayi Apply ba saika danna Link dake kasa domin yin Apply
Click here to Apply
Allah ya taimaka