Tutorials

Yadda Zaka Gano Idan Wani Yana Bibiyar Charting Dinka A Whatsapp

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin namu nayau zaku saurari cikakken bayani akan yadda zaku hana ganin chart dinka ga mutanen dake bibiyarka.

Amma Kafin Mukai Ga Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wannan Darasi Muna Fatan Zaku Danna Alamar Nan Ta Allow Dake Bayyana A Cikin Wannan Shafi Namu.

Dalili Shine Hakan Zai Sa A Rika Sanar Dakai A Duk Lokacin Da Muka Saki Wani Sabon Posting Ko Darasi.

Yadda Zaka fara samun kudi a Internet Cikin Sauki

Idan Kuwa Ka Riga Da Ka Danna Wannan Alama Tun A Baya To Ba,a Bukatar Ka Kara Dannawa Domin Kara Dannawa Zai Iya Fitar Dakai Daga Cikin Members Na Wannan Shafi.

Kamar Yadda Kowa Yasani Mutane Kowa Da Kowa Yana Son Sirri Harkuwa Da Wanda Baya Iya Boye Sirrin Shima Yanaso A Boye Masa Sirrinsa.

To Idan Wannan Magana Gaskiya Ce Kaga Kuwa Lalle Wannan Posting Na Kowa Da Kowane Domin Duk Mutane Suna Bukatar Sirri.

A Bayanin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakasan Ko Wani Yana Bibiyar Charting Din Da Kakeyi A Manhajar Whatsapl.

Da Farko Dai Zaka Shiga Cikin Application Dinka Na Whatsapp Bayan Ka Shiga Cikinsa Saika Danna Alamar Nan Ta Chan Sama Hannun Dama Idan Ka Dannata Saika Shiga Wurin Da Aka Rubuta ” Link Device “.

Yadda zaka samu kudi a internet

Kana Danna Wannan Wuri Idan Har Wani Yana Bibiyarka Ko Bibiyar Charting Dinka To Zakaga Alamar Google Chrome Ko Wata Alamar.

To Kana Ganin Wannan Alama Saika Danna Kanta Idan Kuna Kaga Wurin logout Daga Gaban Sunan To Saika Danna Logout Din.

Kana Danna Wannan Wuri Shikenan Ka Sauke Duk Wanda Yake Bibiyar Charting Dinnaka, Abin Lura Anan Shine Yakamata Ka Rika Duba Wannan Wuri Koda Bayan Sati Ne.

Domin Hakan Zai Karama Tsaro Badan Tsoro Ba, Mungode Mungode Dukka Dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Darasi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka A Kowane Lokaci.

Samun kudi a Internet a saukake

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!