Tutorials
Yadda Zaka Gyara Matsalan Shigar earpiece A Wayar Android
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikuma jama’ar Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da bayani akan yadda zaku gyara matsalar shigar earpiece a wayarku ta android cikin sauki.
Kamar yadda kuka sani wani lokacin haka kawai wayar android sai kuga earpiece yahau kanta sanadiyar fadowa kokuma idan ruwa ya dan tabata kode wani abun daban sai alamar earpiece ta fito kuma Koda baku sanya earpiece dinba, idan hakan ya faru zakuga wayar sound ya denayi wato koda kun kamo waka baza kujiba sakamakon alamar earpiece dinnan data fito akai.
Idan wayarka ta shiga wannan matsalan ga yadda zakayi domin ka fitar cikin sauki.
Shiga Link din da yake kasa domin ganin yadda zaka gyara matsalan
Shigo nan Domin Gyarawa
Allah ya taimaka