Tutorials

Yadda Zaka Dawo Da Abubuwan Daka Goge Ko Wayarka Ta Gogema Bisa Kuskure.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Dawo Da Abubuwan Daka Goge Ko Wayarka Ta Gogema Bisa Kuskure.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Bayani Akan Yadda Zaka Dawo Da Dukkan Wasu Numbobi, Wakoki, Video, Ko Hotunan Daka Rasa Akan Wayarka.

Amma Kafin Mukai Ga Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wannan Darasi Muna Fatan Zaku Danna Mana Alamar Allow Na Notification Domin A Rika Sanar Daku A Duk Wani Lokaci Da Muka Saki Wani Sabon Darasi.

Kafin Mu Dora Muku Link Din Wannan Manhaja Ko Ince Application Muna Fatan Zaku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe.

Kamar Dai Yadda Kuka Sani A Wasu Lokutan Mutum Yana Iya Rasa Duk Wani Abu Daya Dora Akan Wayarsa Sakamakon Hawan Virus Ko Lalacewar Memory.

To Sanin Cewar Baka Saniba Ko Wata Rana Wayarka Zata Fada Irin Wannan Yanayi To Saikayi Installing Na Wannan Application.

To Bayan Kayi Installing Na Application Din Saikayi Open Dinsa Idan Har Ka Tabbatar Dacewar Akwai Abubuwan Daka Goge.

Amma Wannan Application Yana Aiki Ne Akan Wayarda Kayi Rooting Dinta, Idanma Bakayi Rooting Dinta Ba To Zata Yi.

Bayan Kayi Installing Saikayi Open Kanayi Open Saika Bashi Duk Wata Dama Daya Nema, Bayan Kabashi, Zai Kawoka Cikinsa.

Bayan Yakawoka Cikinsa Zakaga Wurin Photo And Video To Idan Wadannan Ka Rasa Saika Danna Wannan Wuri Take Zai Tafi Searching Bayan Kadan Jira Ya Gama Zai Watsoma Duk Videon Daka Rasa.

Idan Kuma Contacts Ko Memory Ko Messages Ko Call Logs Ka Rasa Saika Zaba Shima Ka Danna Nan Take Shima Zai Fara Searching Yana Gamawa Zakaga Duk Abinda Kake Bukata Yadawo.

Mungode Mungode Saimun Hadu Daku A Darasi Na Gaba, Ga Link Din App Din Nan Saiku Danna Alamar Download Now Domin Saukar Dashi.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!