Tutorials

Whatsapp Sun Dauki Wani Mummunan Hukunci Akan Masu Amfani Da Gb Da Adwhatsapp

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Whatsapp Sun Dauki Wani Mummunan Hukunci Akan Masu Amfani Da Gb Da Adwhatsapp.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Jimirin Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zakuji Ko Zaku karanta Cikakken Bayani Akan Wani Hukunci Da Kamfanin Whatsapp Tare Da Sa Hannun Google Suka Dauka Ga Duk Wani Mai Amfani Da Manhajar Wasu Whatsapp Din Da Doka BataYadda Ayi Amfani Dasuba.

Wadannan Whatsapp Sun Hada Da Gb Whatsapp, Adwhatsapp, Ngwhatsapp Kai Tare Da Duk Wani Kalar Whatsapp Din Da Babu Shi A Cikin Manhajar Google Playstore.

Ko Minene Yasa Mutane Ke Amfani Da Gb Da Kuma Ad Whatsapp ?
Mutane Na Amfani Da Kalar Da Kuma Ire iren wadannan whatsapp ne saboda wasu tsare tsare dasu wadannan whatsapp din sukazo dasu.

Wadannan tsare tsare sun hada da:
Ware groups da ban batare da anhadasu da contact ba.
Bada damar download na status kai tsaye ta cikin wannan whatsapp.

Sanja themes da wasu tsare tsare da dama wanda babusu a wancan whatsapp din dayake kan playstore.

To Wadannan dai A Takaice sune manya manyan dalilian dayasa ake amfani da Gb Dakuna Adwhasapp.

Shin minene kamfanin google da whatsapp ke yiwa mutanen da suke amfani da gb da ad bayan rufewa ko banning ?

Amsa : A Yanzu Google Gami Da Hadin Guiwar Kamfanin Whatsapp sun yanke hukuncin dakatar da duk wani account wanda yake amfani da ad da kuma gb na tsawon 24 hours.

Amma Inda Matsalar take bawai iyaka kawai kayi wannan 24 hours dinnan bane A,a Idanma kayi wannan 24 hours din baizama lalle su budema ba.

Domin kuwa anan akwai wanda suka rufewa ko ince sukace sai nan da 24 hours amma maganar da ake yanzu 48 hours shiru har yanzu basu bude masaba.

Ko minene babban illar amfani da ire-iren wadannan whatsapp wanda har hakan tasa google suke banning na number idan mutum yana amfani dasu ?

To Su Dai google abinda yakamata kusani shine duk wani abu da sukeyi suna kokarin su karema dukiyarka da lafiyarka.

Domin idan har mutum yana amfani da gb ko ad to wata rana zai tashi yaga wayarsa tana masa abubuwan da bai kamata ba.

Sannan idan ranata baci za,a iya diban bayananka wanda kake yin sebing dinsu akan wayarka, misali irinsu gmail, Bvn Ko Pin Ko Wani Abu Makamancin Wannan.

Saboda haka sai a kiyaye idan kunne yaji to jiki ya tsira.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!