Tutorials

Yadda Yaka Dawo Da Duk Wani Abu Daka Goge Daka Kan Wayarka, Misali Irinsu Application, Musics, Da Videos.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Yaka Dawo Da Duk Wani Abu Daka Goge Daka Kan Wayarka, Misali Irinsu Application, Musics, Da Videos.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Dawo Da Duk Wani Video Ko Waka Ko Application Daka Goge Daga Kan Wayarka.

Amma Kafin Mu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wannan Darasi Muna Fatan Zaku Kasance Da Wannnn Shafi Namu Kuma Ku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshe.

To Da Farko Dai Akwai Wani Application Da Zamu Ajiye Muku Link Dinsa A Karshen Wannan Bayani Namu Amma Akwai Abinda Muke Fatan Katsaya Ka Sani Kafin Kayi Installing Na Wannan Manhaja.

Abinda Yakamata Kasani Shine Dole Ne Kafara Installing Din Wannan Application Kafin Ka Fara Goge Abubuwan Da Baka Bukata Misali Duk Abinda Ka Goge Akan Wayarka A Lokacin Da Babu Wannan Application To Wannan Abu Bazai Dawo Ba.

Saboda Haka Idan Harka Goge Wani Application Ko Waka Ko Video To Wannan Abun Zai Tafi Cikin Wannan Application Da Kayi Installing Dinsa Ne.

Kaga Kenan Idan Kana Bukatar Dawo Dashi Zaka Shiga Cikin Wannan Application Dinne Saika Danna Restore Shikenan Zai Dawo Kan Wayarka.

Amma Kasani Idan Kanaso Space Na Abinda Ka Goge Yatafi To Sai Dai Kaje Takan Wannan Application Ka Kara Goge Abinda Ka Goge Daga Kan File Manager Dinnaka.

Idan Kuma Abin Takurama Yayi A Wannan Lokaci Baka Bukatarsa To Saika Gogeshi Daga File Manager Ko Kan Wayarka To Zai Koma Kan Wannan Application Da Muka Baka Shi.

Mungode Mungode Mungode Inda Dukka-dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Bayani Na Yadda Zaka Dawo Da Dukkan Abubuwan Daka Goge Daga Kan Wayarka Cikin Sauki.

Saimun Hadu Daku A Darasi Na Gaba Domin Jinmu Dauke Da Wani Ko Bayani Akan Wani Sabon Posting Din Mai Ban Mamaki.

Ga Link Din Application Din Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Sauke Wannan Application Zuwa Kan Wayoyinku.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!