Job opportunity
Dama ta samu: Kamfanin jarida zasu dauki sababbin ma’aikata a wasu daga cikin jahohin Nigeriya
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lpy
A yau nazo muku da wata sabuwar dama ta daukan aiki a kamfanin jarida
Kamfanin jarida zasu dauki sababbin ma’aikata a wasu daga cikin jahohin Nigeriya.
Kamfanin gidan jaridar Nageriya zasu dauki sababbin ma’aikata a wasu daga cikin jahohin da ake dasu acikin kasarnan.
Wannan gidan jaridar suna da babbar hedikwata a Abuja Wanda daga can wadannan ma’aikata zasu karban urmani sannan zasuna aika rahotanni idan wani abu ya faru ko Ana tunanin zai faru.
- Wadannan jahohin sun hada da:
- Nasarawa
- Kaduna
- Borno
- Niger
- Kogi
- Kano
- Sokoto
- Yobe
Domin Neman wannan aikin saika shiga Link din dake kasa
Shigo nan don cikawa
Allah ya bada Sa’a