Job opportunity

An Sake Fitar da Sabin Ma’aikatan Npower Batch C Streem ||

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum Warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv

Hukumar Gudanar da Harkokin Zuba Jari na Kasa Wato (NASIMS),ta fitar da
jerin sunayen wanda sukayi nasara masu neman aikin shiga N-power batch C stream II wadanda za su ci gajiyar aikin

Npower Batch C shiri ne na daukar matasa miliyan 1 wanda ya fara da daukar masu cin gajiyar 510,000 a watan Agustan 2021 a matsayin Npower Batch C stream1, A halin yanzu shirin zai sake daukar sauran masu amfana 490,000 a matsayin Npower Batch Stream II.

Hukumar ta sanar ne a shafinta na Facebook kan cewa dukkan wanda yasan ya cike wannan shirin na Npower ya ziyarci www.nasims.gov.ng kokuma ya danna wannan lambobin *45665# domin duba matsayinsa.

Wannan hanyoyi guda biyun sune hanyoyin da zaku duba domin dubawa ko kuna cikin wanda sukayi nasarar samu, hanya ta farko, koka ziyarci shafinsu na www.nasims.gov.ng kayi Login kokuma ka danna *45665# domin dubawa.

Bayan ka tabbatar da ka samu, sannan saika nufi cafe mafi kusa dakai domin ayi maka Thumprint wato Boimetric, kuma daga nan sai matakin physical screening.

Wadanda kuma basuga sunayensu ba karsu damu za a sake sakin wani sunayen insha Allah,

Wannan itace sanarwar data fito daga shafin Npower.

Allah taimaka

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!