Ga Wata Sabuwar Dama Daga Bankin Guaranty Trust Bank – GTBank
Assalamu alaikum.jama’a barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wanann shafin namu mai Albarka na hikimatv.com
A yau na sake zuwa muku da wata sabuwar dama daga daya daga cikin bankunan Nigeria mai suna GT bank wato Guaranty Trust Bank.
Kamar de yadda kuka sani GT Bank wato Guaranty Trust Bank Plc shine kan gaba na cibiyar hada-hadar kuɗi ta Najeriya tare da ɗimbin ayyukan kasuwanci da ya shafi Anglophone Yammacin Afirka da Burtaniya.
Bankin a halin yanzu yana da Kaddarori na sama da Naira Tiriliyan 2, masu hannun jari na sama da Naira Biliyan 200 kuma yana daukar ma’aikata sama da 10,000 a Najeriya, Cote dIvoire, Gambia, Ghana, Kenya, Laberiya, Rwanda, Saliyo, Uganda, da Ingila.
A Yanzu haka wannan bankin sai sake daukan Sabin Ma’aikata Domin Neman Aikin Danna Link dake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah ya taimaka