Job opportunity

Yadda Zaka Nemi Aikin Birth Certificate

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum Barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv.

Ga wata sabuwar dama ga matasa ta daukan aikin yiwa yara takardar haihuwa.

Hukumar UNICEF da hadin guiwar hukumar kidaya ta kasa zasu dauki yan U-repoters forum da matasa masu shaawar yin aiki a community dinsu
mai taken “Universal Birth Registration Scale” Aduk fadin NIGERIA
Zaa gudanar da training din aikin a dukkan fadin kananan hukumomin
bayan kammala DAUKAR wayanda zasuyi aikin masu shaawar yi.

Za a dauki wanda suka nemi aikin ne domin su gabatar da yiwa yara takardar haihuwa a community dinsu.

Abubuwan da ake bukata wajen cike wannan form:

  • Dole ne mai nema ya san yadda ake karatu da rubutu
  • Dole ne mai nema ya mallaki Waya ta kansa
  • Dole ne mai nema ya halarci horo/training na kwana 1 a Karamar Hukumar sa (LGA)

Domin Neman wannan aikin saika shiga Apply dake kasa

Apply here

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!