Tutorials

Yadda Zakana Samun Liking Sosai A Shafin Facebook, Instagram, Twitter, Tare Da Tiktok Cikin Sauki

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zakana Samun Liking Sosai A Shafin Facebook, Instagram, Twitter, Tare Da Tiktok Cikin Sauki.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv Gidan Koyar Da Darussa.

To Batare Da Bata Wani Lokaci Ba A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Samu Liking Mai Yawa A Shafin Facebook Kai Harma Da Instagram, Tiktok, Twitter, Da Whasapp Cikin Sauki Batare Da Kasha Wata Wahala Ba.

To Abinda Muke Bukata Shine Ku Karanta Wannan Bayani A Nutse Domin Sanin Yadda Zakuyi Wannan Aiki Batare Da Kasamu Matsala Ba.

To Da Farko Dai Bayan Ka Bude Facebook Dinka Ka Tabbatar Bakayi Adding Na Kowaba.

Abu Na Biyu Shine Kayi Kokari Ka Dorawa Account Dinka Tsaro Misalin Irin Tsaron Daya Kamata Ka Dorawa Account Dinka Na Facebook Sun Hada Da…

2Step Verifications, Gmail Address, Hiding Number, Step Verifications For Your Gmail.

To Idan Baka San Yadda Zaka Dora Wannnn Abubuwa Ba Zaka Iya Searching A Youtube Ko Kasamu Wanda Ya Iya A Yankinku Saiya Saitama.

Idan Kuma Kariga Da Ka Bude Account Batare Da Kabi Wadannan Dokoki Ba To Hakanma Bata Baci Ba Zaka Iya Gyarawa.

To Da Farko Dai Bari Mu Ajiye Wannan Bayani Tunda Ba,akansa Muke Bayani Ba, Mun dauko Shine Domin Zai Taimaka Muku Sosai Wajen Kare Account Dinku Daka Barayi.

To Hanyar Da Zakabi Wurin Tara Like Hanyoyi Guda Biyu Ne Ko Ince Sharuda Guda Biyu Ne Na Farko Shine.

Adding Din Mutanen Daka Sani Ko Suke Garinku, Ko Unguwarku, Wannan Sharadi Ko Ince Shawara Tana Da Matukar Tasiri Wurin Idan Kayi Posting Kasamu Liking Da Yawa.

Dalili Shine Duk Mutanen Dakayi Adding Mutane Ne Wadanda Kasansu Ko Kuma Wasu Suka Sanka, To Kaga Kuwa Idan Haka Ta Faru Lalle Zaka Samu Liking Sosai.

Abu Na Biyu Shine Ka Guji Adding Na Mutanen Da Baka Sansu Ba, Ko Karban Friend Request Na Mutanen Da Baka Sansu Ba.

Domin Idan Har Kana Karban Mutanen Da Baka Sansu Ba Kuma Suma Basu Sanka Ba To Zai Zama Bazakana Samun Liking Sosai Ba.

Dalili Shine Babu Wata Mu,amula Dake Tsakaninku Ko Wata Sanayya Dazata Iya Zamo Sanadin Da Zasuyi Ma Like Idan Ka Dora Video Ko Hotunanka.

Abu Na Karshe Shine Idan Kanaso Anama Liking To Dolene Idan Mutum Yayi Posting Na Hotonsa Ko Videonsa Dole Kayi Liking Domin Shima Hakan Zaisa Idan Ka Dora Naka Hoton Yayima Liking.

Wannan Wani Tsari Ne Wanda Zamani Yazo Dashi, Wanda Ya Nuna Kowa Yanayi Ne Da Wanda Yake Yinsa.

Mungode Mungode Mungode Saimun Hadu Daku A Wani Sabon Posting Din A Nan Gaba, Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv, Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!