Tutorials

Yadda Zaka Rufe Kudin Dayake Kan Layin Wayarka ( Airtime ) Ta Yadda Babu Wanda Ya Isa Yama Kira Dashi.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, sannunmu Da Sake Hadewa Daku A Cikin Wannan Kawataccen Shafi Namu Mai Albarka Wato Hikimatv.

To Batare Da Wani Bata Lokaci Ba A Darasin Da Yau Zamu Koyar Daku Wato Na Yadda Zaka Rufe Kudin Dake Cikin Wayarka Ta Android Yazamo Koda Mutum Ya Karbi Wayanka To Bai Isa Yayi Amfani Da Kudinkaba.

Saiku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farko Har Karshensa Domin Sani Da Fahimtar Yadda Ake Wannan Abu.

To Da Farko Dai Zamu Danyi Sharhi Akan Wannan Matsala Ta Yadda Wasu Lokutan Sai Kaga Mutum Yace Dan Bani Aron Wayarka Zan Danyi Wani Abu Batare Da Yafadama Cewar Ga Ainishin Abinda Yakeson Yiba.

Mafi Akasari Kuma Da Zarar Ka Basu Wayanka Sun Dan Matsa Gefe To Sai Kaga Sunkira Budurwarsu Ko Wani Mutum Daban Su Kararma Da Dan Sauran Katin Naka Batare Da Sun Sanar Dakaiba.

Sau Da Yawa Hakan Tana Faruwa Inda Wani Lokacinma Kaninka Ko Kanwarka Ko Matarka Sai Suyi Amfani Da Kudin Da Kake Sakawa A Wayarka Suyi Kira Su Kuma Goge Miss Call Din.

Karanta: Yadda Zaka Samu Kyautar N500,000 daga Kungiyar AiD Fundation

Inda Kai Kuma Daga Karshe Idan Kaduba Kaga Babu Wannan Kudi Da Kasaka Ko Kaga Ya Kare Da Wuri Saika Fara Zage-zage Kana Cewa An Sacema Kudinka.

To Ire-iren Wadannan Dalilai Ne Sukasa Mukayi Kokarin Zakulo Muku Bayani Akan Yadda Zakayi Maganin Wannan Matsala Domin Nasan Wannan Matsalar Tana Matukar Ciwa Wasu Tuwo A Kwarya.

Munyi Wannan Posting Ne Domin Wadanda Basu Saniba Su Sani, Wadanda Kuma Suka Sani Shikenan Basai Sun Karantaba.

To Kai Tsaye Idan Kanason Ka Rufe Kudinka Akan Layin Wayarka Ta Yadda Babu Wani Daya Isa Yama Kira Dashi Batare Da Amincewarkaba Saika Danna.

*330000# Zaka Danna Wadannan Numbobi Ne Akan Layin Da Kakeso Ka Boye Wannan Kudi Naka, Misali Idan Kanaso Ka Hana Kowa Kira Da Sim 1 Dinka To Zaka Danna Wadannan Numbobi Ne Da Sim 1, Idan Kuma Da Sim 2 Ne, To Shima Zakayi Dialing Na Wadannan Numbobi Ne Da Wannan Sim Na Sim 2.

Karanta wannan: Duk Wanda Baisamu Tallafin Kudi Na RRR ₦30.000 Ba A Wannan Karon, To Wannan Itace Matsalar

To Idan Kuma Zaka Bude Kudinka Wato ( Airtime ) A Turance, Saika Danna Wadannan Numbobi Kai Tsaye Numbobin Sune Kamar Haka…

*330*0000# To Kana Danna Wannan Numbobi Kudinka Zai Bude, Zaka Iya Cigaba Da Kira Kamar Yadda Kasaba.

To Wannan Dai Shine Takaitaccen Bayani Akan Yadda Zaka Rufe Kudinka Daga Kan Sim Card Din Wayarka Don Gudun Kadda Wani Yama Amfani Dashi Batare Daka Sani Koda Yardar Kaba.

Mungode Mungode Saimun Hadu A Wani Sabon Darasi Anan Gaba, Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci.

Yadda Zaka Samu Kyautar N500,000 daga Kungiyar AiD Fundation

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!