Yadda Zaka Koyi Turanci, Sanin Kalmomi Tare Da Sanin Yadda Ake Furta Kalmomi Ta Hanyar Amfani Da Wani Application Mai Suna Express English.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wani Littafi Mai Suna Express English Wanda Zaka Koyi Turanci Cikin Sauki Da Kanka Ba,sai Ankoyama Maba.
Wannan Littafi Yana Dauke Da Kalmomi Masu Yawa Wato A Kwai Dictionary Akwai Littatafan Labarai Na Yaki Dana Tafiye Tafiye Wanda Idan Kayi Improving Din Grammer Dinka Zaka Iya Karantasu.
A Cikin Wannan Littafi Mai Suna Express English Akwai Yadda Ake Koyon Grammer Akwai Google Translator, Wato Yadda Zaka Fassara Wani Yare Izuwa Wani Yaren.
Misali Zaka Iya Rubutu Da Hausa Ka Maidashi English, Haka Zalika Zaka Iya Rubutu Da Larabci Ka Maidashi Chananci, Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application Mai Suna Express English.
Bayan Wannan Akwai Exams Wato Idan Ka Gaba Da Step Na Farko Wato Grammer Zaka Tafi Bangare Na Gaba Wato Books Karanta Littatafai, Daga Nan Kuma Zaka Mika Zuwa Translator, To Bayan Ka Gama Da Wannan Wurin Zaka Shiga Exams Wato Jarrabawa.
To Bayan Ka Gama Jarrabawa Zaka Shiga Words Wato Sanin Kalmomi, A Turance Bayan Sanin Kalmomi Sai Mataki Na Karshe Wanda Shine Premium.
Shi Wannan Mataki Na Premium Ba,a Shigarsa Sai Ansaya Domin Shine Mataki Na Karshe Kuma Wanda Yafi Kowanne Sauki.
Ammafa Ba Dole Kai Sai Kabi Bisa Yadda Suka Jeraba A,a Zaka Iya Bin Yadda Ka Gadama, Amma Dai A Tsari Wanda Zaka Farayi Shine Sanin Kalmomi Wato ” Words ” Bayan Kasan Kalmomi Da Yawa Saika Dawo Grammer Sannan Kadda Ka Manta A Farko Akwai Dictionary Wanda Zakana Duba Fassarar Duk Wata Kalla Da Baka Sani Ba.
Idan Kuma Kasan Kalmomi Da Dama To Hakan Zaiyi Matukar Taimakama Wurin Amfani Da Wannan Dictionary, Sannan Kadda Ku Manta Akwai Wuraren Da Dole Sai Kana Da Data Wato Mb Wurin Zai Bude Misali Kamar Wurin Da Aka Rubuta ” Books” Wato Littatafai Dole Idan Zaka Karanta Wani Littafi To Dole Saika Bude Datar Wayanka Kayi Download Na Wannan Littafi.
To A Takaice Dai Wannan Shine Takaitaccen Amfanin Wannan Littafi Ko Ince Kadan Daga Cikin Irin Abubuwanda Wannan Littafi Ya Kunsa.
Sai Muhadu Daku A Shiri Ko Ince Posting Na Gaba Domin Jinmu Dauke Da Wani Sabon Darasin, Sannan Kadda Ku Manta Da Danna Mana Alamar Notifications Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci Mungode.
Ga Link Din Application Din Maisuna ” Express English ” Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download ” Express English “.