Tutorials

Numbobi Biyar ( 5 ) Dazaka Danna Domin Sayen 200MB #50 1GB #200, 1.3GB #300, 2GB #500, 4GB A Naira #1000.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Haduwa Dakuma Jamewa Daku A Cikin Wanna Posting Namu Nayau.

A Cikin Wannan Post Namu Wanda Nasan Zakuyi Farin Ciki Dashi Zaku Karanta Ku Kuma San Yadda Zaku More Wannan Garabasa Ta Sayan MB Mai Arha.

Bawai Muna Bayani Ne Akan Data Ba, A,a Muna Bayani Ne Akan MB.

Menene Data ?

Data Wata Abace Da Ake Saya Ko Ince MTN Suke Badawa Idan Kasaka Kudi Itq Kuwa Data Bata Da Karfi Ba Kamar MB Takeba Hasalima Ita Data Dubu Daya Batafi Darajar 1MB Ba To Kaga Kuwa Data Aikin Banzace Yakamata Ku Banbance Tsakanin Data Da MB.

Ita Data Kamar Kudi Take Yadda Zakayi Browsing Da Kudi To Kusan Haka Browsing Da Data Yake A Takaice Dai Ita Data Aikin Banzace Saboda Haka Saiku Kula.

Menene MB ?.

Shi MB Shine Wanda Mutane Suke Bukata Kuma Shine Wanda Mutane Suke Tsammani Idan Ance Anbasu Data To Abin Ba Haka Yakeba.

Shi Mb Idan Misali Zaka Dauko Wani Video Wanda Nauyinsa Yakai 50MB To Idan Datace Sai Kana Da Data Kimanin Dubu Biyar Kafin Ta Dauko Maka Wannan Abin Mai 50MB To Kaga Kuwa Data Aikin Banzace.

Bari Mu Kawo Muku Jerin Wadannan Numbobi Wadanda Zaku Gwada Wajen Sayen Wadannan Mb Da Akayi Bayani A Sama.

Da Farko Dai Idan Kanason Sayen Wannan MB Kai Tsaye Zaka Fara Jarraba Danna…

*121# Idan Ka Danna Wannan Numbobi Zasu Kaika Shafi Na Gaba Inda Zaka Iya Ganin Top Deal, Ko Data For Me.

Zaka Iya Zaben Top Deal For Me Saika Duba Ka Gani Idan Akwai Wadda Zaka Iya Saya,Idan Kuma Babu Saika Fita Kayi Cancel Ka Dada Maimaitawa,Amma A Wannan Karon Zaka Danna, Data For Me Ne, Bayan Ka Danna Saika Duba Kaga Idan Akwai Wadda Zaka Iya Saya Saika Saya Idan Kuma Babu Saikayi Cancel.

Code Na Biyu Dazaka Danna Shine…

13165#

Wannan Code Ba Kasafai Suka Fiya Bawa Mutum Damar Sayan Mb Takansaba Amma Idan Kana Da Sa,a Zaka Iya Ganin Sun Watso Maka Wurin Dazaka Sayi Wannan Data Saika Zabi Ta Daidai Kudinka Ka Saya.

Abinda Zakayi A Gaba Idan Duk Wadannan Numbobi Basuma Aiki Ba To Zaka Danna…

567140#

To Wannan Numbobi Suma Idan Ka Danna Idan Har Kayi Sa,a Zakaga Sun Baka Damar Cewar Zaka Iya Sayen 1GB A Naira Dari Biyu Kacal Wanda Zaikai Tsawon Sati Daya.

Idan Shima Wannan Code Ko Muce Numbers Basuyima Aiki Ba To Zaka Danna Number Ta Hudu Wadda Itace…

13125#

Ita Kuwa Wannan Number Idan Ka Dannata Zata Kaika Page Din Da Zasuce Ka Danna Daya Domin Sayen Wannan Data To Saika Danna Idan Kayi Sa,,a Zasu Sayarma 200MB A Naira Hamsin,Idan Kuwa Bakayi Daceba Zasuce You are not eligible.

Number ta Biyar Kuma Ta Karshe Itace…

131100# Ita Wannan Number Itace Mafi Wahalar Samu Idan Har Kaga Sun Saida Ma MB Ta Hanyar Wannan Number To Lalle Kacika Mai Sa,a Saboda Haka Sai A Jarraba Domin Rage Zafin Tsadar Data.

Mungode-Mungode Kadda Ku Manta Da Danna Mana Alamar Subscribe,Like, Tare Da Comment Domin Samun Sababbin Shirye Shiryenmu Masu Nishadantarwa.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!