Yadda Ake Maida Rubutun Hausa Zuwa Na Turanci Cikin Abinda Baifi Kifta Ido Da Budewa Ko 5 Seconds Ba.
Yadda Ake Maida Rubutun Hausa Zuwa Na Turanci Cikin Abinda Baifi Kifta Ido Da Nudewa Ko 5 Seconds Ba.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Warhaka Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wani Sabon Shiri Mai Suna Koyi Da Kanka.
Inda A Cikin Shirin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Maida Rubutun Hausa Izuwa Na Turanci Cikin Abinda Baifi 5 Second Ba.
Saiku Daure Ku Karanta Wannan Bayani Tun Daga Farkonsa Har Karshensa Domin Ku Samu Damar Fahimtar Yadda Ake Wannan Abu.
To Da Farko Dai Hanyoyi Biyu Ne Wanda Akebi Ayi Wannan Aiki Bari Mu Fara Da Hanya Ta Farko Duk Dama Kusan Hanyoyin Iri Daya Ne, Amma Kai Kana Iya Zaban Hanyar Da Kaga Tafi Maka.
Hanya Ta Farko Itace Ta Hanyar Searching A Google Misali Idan Zakabi Wannan Hanya Saika Shiga Google Bayan Ka Tabbatar Dacewar Ka Bude Datar Wayarka Saika Shiga Chrome Ko Opera Mini.
Bayan Ka Shiga Sai Karubata ” Google Taranslate ” Kamar Yadda Na Rubuta Amma Banda Wannan Alamun Guda Biyu Na Farko Dana Karshe Dana Saka Daga Sama, Kanayin Searching Zakaga Wurin Yabaka Damar Zabar Yaren Da Kayi Rubutu Dashi A Hannun Dama Kuma Daga Sama Zakaga Wurin Da Zaka Zabi Yaren Da Kake Son Rubutun Yakoma.
Misali A Hannun Hagu Zai Kasance Kamar Haka…
Hausa. English.
To Kaga From Hausa To English Kenan, Sai Dai Wata Matsala Daya Itace Akwai Adadin Kalmomin Da Suke Bukata Idan Suka Wuce Haka To Bazasu Baka Damar Maidasu Ba.
Wannan Kenan Dangane Da Hanya Ta Farko Wanda Itace Ta Hanyar Amfani Da Google Translate, Bari Mu Kawo Muku Bayani Dangane Da Daya Hanyar.
Hanya Ta Biyu Itace Ta Hanyar Saukar Da Wannan Application Mai Suna Kamar Haka ” Translate ” Zakayi Searching Din Wannan Application Ta Google Ko Kuma Ta Manhajar Playstore.
Sannan Bawai Iya Hausa To English Wannan Application Ya Tsaya Ba, A,a Yana Iya Maida Rubutun Da Kayi Daga Yaren Hausa Zuwa Ko Wane Irin Yare Dake Duniya Matukar Dai Wannan Yare Ya Sanu.
Misalan Irin Wadannan Yararrikan Sun Hada Da…. Hausa, English, Arabic, France, Portugese, Spanied, Brasilian, Da Dai Sauran Manyan Yarirrikan Da Ake Amfani Dasu A Duniya Baki Daya.
Saboda Haka Wannan Application Yana Da Matukar Amfani A Wurin Al,umma Matuka Sai Ayi Hanzarin Mallakar Wannan Applicatio Batare Da An Bata Wani Lokaci Ba.
Sai Dai Abin Lura Anan Shine, Shi Wannan Application Sai Kayi Rubutu Mai Kyau Wato Kayi Hausa Wadda Take Da M,ana, Idan Kayi Hausar Daba Kowane Yasanta Ba.
To Ko Shakka Babu Bazaka Samu Fassara Mai Yanci Ba, Amma Idan Kayi Hausa Mai Kyau To Baka Da Wata Damuwa.
Idan Kuma Kasan Hausarka Bamai Kyau Bace Sosai To Bayan Ya Maidama Da Wannan Rubutu Zuwa Yaren Daka Zaba To Dole Ne Kadawo Kayi Checking Na Rubutun Dakayi Domin Ka Tabbatar Dacewar Kayi Dai Dai Babu Gyara.
Yanzu Kadan Anan Gaba Zamuyi Komari Mu Kawo Muku Sabuwar Hanyar Dazaku Bi Domin Samun Sauki Wurin Download Na Wannan Application.
Amma Yanzu Domin Mu Saukaka Muku Wannan Aiki Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Domin Ku Samu Damar Saukar Dashi Cikin Sauki Batare Da Kunje Kuna Saukar Da Wanda Ba Irin Saba.
Ga Link Din Nan A Kasa Saiku Danna Download Now Domin Saukar Dashi Kai Tsaye Akan Wayoyinku.