Tutorials

Sabon Whatsapp Din Da Ba,a Rufe Shi ( Banning ) Kuma Zaka Iya Yin Share A Duk Groups Dinka A Lokaci Daya.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, sannunmu Da Sake Haduwa Daku A Cikin Wani Sabon Post Mai Suna ” Yadda Zakayi Share A Dukkan Groups Dinka Na Whatsapp Batare Da An Rufema Shima”

Saiku Karanta Wannan Bayani Gaba Daya, Kuma Daga Farko Har Karshe Domin Sanin Wannan Kalar Whatsapp.

Da Farko Dai Wannan Whatsapp Sunansa ADwhatsapp.

Shi Wannan Whatsapp Mai Suna Adwhatsapp Yana Da Matuukar Kyau Dakuma Amfani Both Ga Masu Yin Share Dakuma Charting.

Domin Mafi Akasarin Mutanen Da Suke Whatsapp Suna Amfani Da Gb Ko Normal Whatsapp Ne, Wanda Da Zarar Sun Fara Share A Groups Ko Yawan Chart Saikaga Anyi Musu Banning Na Number Dinsu.

To Wannan Whatsapp Ko Shakka Kadda Kayi Bazasu Taba Rufema Shiba Wai Don Kana Share Ko Yawan Charting.

Wannan Whatsapp Yana Da Tsare-tsare Masu kyau, yana da themes, mai Kyau, yana da Tsari Irin Na Instagram, Da Facebook, Da Telegram,Kai Yana Dai Da Tsare-tsaren Da A Yanzu Haka Babu Wani Whatsapp Dayafi Shi Yawan Tsarika.

Saboda Haka Yana Da Kyau Kayi Gaggawar Saukar Da Wannan Application Domin More Wannan Garabasa Ta Adwhasapp Kai Tsaye.

Zamu Ajiye Muku Link Na Wannan Application A Karshen Wannnn Video Namu Domin Kusamu Damar Saukar Dashi Cikin Sauki Kasancewar Bazaku Sameshi A Kowane Store Ko Manhaja Da Ake Sauke Application Ba.

Koda Yake Bari Mu Ajiye Muku Link Din Site Din Kai Tsaye Domin Idan Yayi Expire Kusamu Damar Update Dinsa Kai Tsaye Batare Da Kunsha Wata Wahala Ba.

Sannan Zamu Yimuku Videon Yadda Ake Amfani Dashi Anan Gaba Domin Zata Iya Kasancewa Wasu Daga Cikinku Basu San Yadda Zasu Bude Wasu Tsarikanba.

Amma Idan Mukayi Muku Videon Zakuyi Matukar Farin Ciki Domin Zakufi Fahimtar Yadda Abin Yake.

Zamu Muku Bayani Dalla Dalla Domin Ku Fahimci Yadda Abin Yake Sosai Da Sosai,

Yanzu Zamu Ajiye Muku Link Na Telegram Group Din Na Wannan Group Domin Kusamu Saukin Saukar Da Wannan Application.

Sai Dai Wannan Website Na Larabawa Ne Mafi Yawan Abinda Ke Cikin Wannan Site Anyi Shine Da Larabci.

Saboda Haka Saika Duba Wurin Da Akayi Bayani Da Turanci Kayi Download Sannan Zaka Iya Maida Site Din Da Turanci.

Danna Kan Wannan Link Din Domin Saukar Da Wannan Application.

Download

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!