Tutorials

Kamfanin Xiaomi Ya Fitar Waya Ta Farko Mai Camera Mai Tashi Sama Wato ( Drone Camera ) A Turance.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wani Sabon Shiri Mai Suna Ilimantarwa.

A Cikin Shirin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wata Sabuwar Waya Da Kamfanin Xiomi Ya Fitar.

Ita Dai Wannan Waya Takasance Waya Ta Farko Da Kamfanin Na Xiaomi Ya Fitar Mai Camera Mai Tashi Sama.

Sannan Ita Wannan Waya Itace Waya Ta Farko Da Aka Taba Yi Mai Camera Mai Tashi Sama, Wato ( Drone Camera ) A Turance.

Wannan Waya Takasance Tana Da Battery 6000Mah, Wanda Ya Nuna Cewar Lalle Tana Da Battery Mai Kyau.

Sannan Tana Da Processor Tana Da Ram, Da Kuma Kwakwalwa Mai Kyau,dole nema idan kaga wannan waya ta burgeka.

Sannan bugu da kari Camera dinta Wandama Itace babbar abinda zataja hankalinka ka sayi wannan waya.

Domin idan kaji mp dinta dolene abin yabaka Mamaki, ita dai wannan waya takasance tana da 200mp Camera.

To Kaga Kuwa Dolene Ta Burgeka Matukar Kai Mai Son Yawan Daukan Hoto Ne.

Sannan Wannan Camera Tana Fita Daga Jikin Wannan Waya Ta Tashi Sama Tana Daukan Dukkan Abinda Ake Bukatar Ta Dauka.

Zakayi Control Dinta Ne Da Hannunka Ko Ince Ta Cikin Wannan Waya Da Kake Rike Da Ita A Hannunka.

To Kaga Kuwa Hakan Zaiyi Matukar Baka Nishadi Da Kuma Saukin Sarrafa Wannan Camera Izuwa Duk Kan Wurin Da Kake Bukata.

Sannan Wannan Waya Tana Da Portrait Gaba Da Baya, Wato Front And Back.

A Takaice Dai Kadda In Cikaku Da Surutu Wannan Waya Tana Da Abubuwa Masu Yawan Gaske Wadandama Bakayi Tunanin Samunsu Ba.

Kai Dai Kawai Kayi Kokarin Sayenta Da Zarar Ta Fado Kasuwa.

Kadda Dai In Cikaku Da Surutu Bari Na Ajiye Muku Link Din Wannan Video Domin Ku Kalli Videon Yadda Wannan Waya Mai Abin Mamaki Take.

A Karshe Kadda Ku Manta Da Danna Alamar Notification Domin A Rika Sanar Daku Da Zarar Munsaki Wani Sabon Posting A Kowane Lokaci Mungode.

Ga Link Din Videon Nan Saiku Kalla Domin Ganewa Idanuwanku Domin Masu Iya Karin Magana Suna Cewa Gani Yakori Ji.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!