Job opportunity

Yadda Zaka Cike Aikin Rijistar Takardar Haihuwa

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar yadda kuka sani wannan aiki wata damace ga matasa domin za a daukesu ne domin su gabatar da aikin yiwa yara Takardar haihuwa.

Dan haka idan kana bukatar aikin saika shiga link din da yake kasa


Apply Here

Idan ka shiga apply din zakaga wajen da zaka cike dukkan bayanan ka.

Ga misalin yadda zaku cike form din:

Da farko zaka Rubuta full name dinka

Sannan zaka rubuta shekarar haihuwarka
Sannan ka zabi matsayinka wato Gender
Saika rubuta Email dinka
Saika zabi Yes idan kana da waya, idan baka No
Saika zabi State
Sai ka zabi word dinka ko unguwa
Sannan saika danna submit
Shikkenan ka gama cike form din saide kawai ka jira sako daga garesu

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!