Job opportunity
Dama ta samu: Yadda Zaka Nemi Aiki a Gidan Jaridar DailyTrust

Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lpy.
Ina matasa ga dama ta samu Gidan Jaridar DailyTrust zai dauki ma’aikata, sabo da haka idan kana ko kina da bukata saika shiga domin ka Nema
Abubuwan da ake bukata wajen cike wannan aikin:
Kyakykyawar mu’amala
Baka tsoron daukan rifoto
Zaka iya daukan rifoto a social media
Kuma kanajin yaren Turanci da kuma hausa
Domin Cike wannan aikin shiga wannan link din
Shigo nan
Allah ya bada sa’a