Tutorials

Yadda Zaka Mallaki Certificate na Smedan

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum warahamatullah.

Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

Darasinmu na yau akan yadda zakuyi certificate na kasuwancinku a smedan.

Kamar de yadda kuka sani Smedan wata hanyace da zaka iya yiwa kasuwancin ka Register da gomnati, ba tare daka biya kudi anyima register ba kai da kanka zakayi register, kuma idan kayiwa kasuwancinka to ya nuna cewa kasa tasan da zaman kasuwancinka, zata iya baka tallafi ko bashi idan har kana da wannan certificate din.

Garabasa: Yadda Zaka Sayi Data 1.2GB a Naira 150N

Sai de kuma ku sani wannan certificate din na smedan, ba shibe CAC ba shima CAC daban domin yafi smedan amfani sabi da shi cAc a ko iya yana iya amfani kuma manyan kamfanoni da masana,antu dole su mallaki cAc, shi kwa smedan masu kanasan sana,a ne ya kamata su mallaka kasancewar may be basu da kudin da zasu biya ayi musu CAC din dan haka ko smedan din ka mallaka, to namal ne kayiwa kasuwanci Regester.

Kalli: Yadda wani masoyin banzema yasha Ruwan kwata

Dan haka yin wannan certificate na smedan yana da amfani, domin kuwa zaka shiga shafin nasu ne kayi Register ka shigar da bayananka da bayanan kasuwancinka, da address dinka da sauran bayananka, bayan ka gama zasu tura maka da certificate dinka ta email address dinka, sai kaje kayi download sannan kaje cafe a fitarma shi a matsayin certificate.

Dan haka idan kana da sha’awar yin wannan certificate saika danna Register Now dake kasa

Register Now

Allah ya bada sa’a

ga bidiyon yadda zakuyi naku certificate din

Ku shiga group dinmu na whatsapp

Join Our Whatsapp Group

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!