Tutorials

Yadda Zaka Sauke Application Din Netflix Kyauta Akan Wayarka Ta Android.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Post. Ayau Zamu Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakuyi Amfani Da Application Din Netflix, ku Kalli Kowane Irin Film Da Kuke Bukata. Fina Finan Dazaku Iya Samu Sun Hada Da American Films, Indian Films, Chanese Films, Nigerian Films, Canadian Films, Kai Dama Ko Wane Irin Film Da Ake Kallonsu A Duniya Amma Banda Na Hausa.

Domin Su Har Yanzu Hausawa Basu Gama Fahimtar Menene Netflix Ba Shiyasa Basa Dora Fina-finansu Akai, Amma Yanzu Sun Fara Lura Suna Dorawa. Menene Netflix ? Amsa. Netflix Wata Manhaja Ce Ko Muce Application Ne, Wanda America Ta Kirkireshi Domin Mutane Surika Biyan Kudade Ta Hanyar Yin Subscription Suna Kallon Fina-finan Da Suke Bukata.

To Amma Cikin Sa,a Irin ta dan Nigeria, Sai Yan Kudancin Nigeria Sukayi Cracking Dinsa Wato Suka Bude Wannan Mukulli Da Aka Saka Masa Wanda Bazaka Samu Damar Amfani Dashi Ba Saika Biya. Sunyi Kokari Matuka Dasuka Budeshi Yazama Free. Saboda Haka Mu Kuma Muka Kawo Muku Wannan App Domin Kuma Ku Mora Ku Huta Da Yawan Neman Inda Zaku Dauko Film Kai Tsaye.

Yanzu A Wannan Bayani Zamu Ajiye Muku Link Wanda Dazarar Kun Danna Kansa Zaku Dauko Wannan Application Din. Sannan Zamuyi Muku Videon Yadda Zakuyi Download Dashi, Amma Yanzu Dazarar Ka Sauke Wannan App Zaka Iya Kallon Ko Wane Film Da Kake Bukata Ta Hanyar Searching Na Sunan Wannan Film. Danna Kan Wannan Rubutun Dake Kasa Domin Saukar Da ( NETFLIX ).

Danna Kan Wannan Rubutun Dake Kasa Domin Saukar Da ( NETFLIX ).

Download Now

Danna Kan Wannan Rubutu Domin Sauke ( ADM Downloader ) Na Wannan App.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!