Job opportunity
Yadda Zaka Duba Schedule na Lokacin da Zaka Biya bashin Nirsal Loan
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda kuka sani shide wannan bashin na niRsal duk wanda yaci zai biya.
Sannan bankin Nirsal since duk Wanda ya shiga yaga schedule nasa to yayi printing na wannan statements din biyan bashin Nan nasa ya ajiye shi awajen sa
Ga Wanda Zasu duba ranar biyan nasu bashi Zaku iya shiga link na kasa da aka rubuta Check your loan schedule
https://www.nmfb.com.ng/repayment-schedule-validation
Allah ya bada Sa’a