Yadda Zaka Samu ₦1000 Naira Idan Kayi Register Sannan Kasamu ₦500 Naira Idan Ka Gayyaci Mutum Daya
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Jamewa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka.
A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaku Samu Kyautar $2 Wadda Take Dai Dai Da Naira 1000 Daya Da Zarar Kayi Register A Wannan Application Din.
Zasu Fara Biyane A Karshen Wannan Watan Wato 30 October 2023, Zaka Iya Gayyatar Mutane Domin Samun Rabonka, Duk Mutum Daya Daka Gayyata Zasu Baka $1 Wato 500 Naira A Yadda Su Suke Saya.
Zamu Ajiye Muku Link Din Da Zakuyi Register Tare Da Dauko Da Application Dinsu, Idan Kuma Kariga Da Kayi To Saika Jira 30 October 2022.
Kana Taba Wannan Link Din Zai Kaika Shafin Da Zakayi Register Zakasa Gmail Dinka, Daga Nan Zasu Turoma Da Sako Ta Gmail Dinka.
Zaka Koma Kan Gmail Din Saika Danna Kan Sakon Da Suka Turoma Daga Nan Zai Dawo Dakai Cikin Application Din Na Mara Wallet.
Anan Zai Nemi Ka Saka Phone Number Da Sunanka Da Sauransu, Sannan Akwai Security Verification Wanda Zasu Bukaci Dacewar Kaja Wata Yar Alama Zuwa Cikin Wata Mai Kamarta Amma Fa Saika Mutsu Sosai Kafin Ka Gane.
Da Zarar Ka Gama Register Zasu Baka $2 Idan Ka Gayyaci Wani Zasu Baka $1 Kyauta Wadda Zasu Biyaka A Karshen Wannan Wata.
Wadannan Suna Biya Ayi Kokari Ayi Register Domin Sun Biya Wasu Da Dama Daga Cikin Wadanda Sukayi Register.
Ga Link Dinnan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta ” Register Now ” Domin Yin Register Cikin Sauki.