Tutorials

Sako Na Musamman Ga Masu Yin Mining Na Satoshi ( CORE )

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Sako Na Musamman Ga Masu Yin Mining Na Satoshi ( CORE )

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Wani Bayani Dangane Da Satoshi Wanda Akafi Sani Da Suna ( CORE ) A Yanzu.

Nasan Mafiya Yawan Masu Yin Mining Na Satoshi Zasuyi Farin Ciki Dajin Wannan Labari.

Saboda Haka Saiku Saurara Dakyau Kuji, Shidai Satoshi Wanda Akafi Sani Da Suna Core Coins Ne Kamar Bitcoins Sai Dai Yana Da Wasu Tsarika Wadanda Bitcoins Bazo Dasuba.

Albishir Na Farko Da Zan Muku Shine Yanzu Haka Mining Na Satoshi Yakusa Zuwa Karshe Domin A 12- December – 2022.

Za,a Daina Mining, Mining Ya Kare, Sannan A Wannan Watan Na October Ake Sa Ran Samun Sakamakon Security Daga Halbone Da Audit Domin Samun Kariya Sosai Da Sosai.

Wadannan Dai Sune Albishir Guda Biyu Da Muka Zakulowa Masu Mining Na Satoshi Wato Core.

A Shawarce Kadda Ka Gajiya Domin Jajircewa Itace Babban Mataki Na Nasara, Kuma Kamar Yadda Masu Iya Karin Magana Suke Cewa Sai Ansha Wuya Ake Jindadi.

Wannan Kuwa Haka Yake Kadda Ka Yadda Da Masu Kashe Maka Guiwa Akan Cewar Abu Kaza Bazai Zama Gaskiya Ba Ko Kuma Abu Kaza Karyane.

Tunda Dai Ba Kudi Zaka Biya Ba Ai Lokacima Dukiya Ne, Domin Babu Arzikin Dayakai Lokaci Idan Kuma Baka Yarda Ba Ka Tambayi Malaman Addini Ko Ka Kalli Rayuwar Turawa Zakasan Amfani Da Muhimmancin Lokaci.

Dukka Dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Bayani Dangane Da Satoshi Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Maitarin Albarka.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!