Sabuwar Manhajar Mai Suna Mara Wallet Wadda Suke Bada $2 Ga Duk Wanda Yayi Register.
Sabuwar Manhajar Mai Suna Mara Wallet Wadda Suke Bada $2 Ga Duk Wanda Yayi Register.
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakuyi Amfani Da Wata Manhaja Mai Suna Mara Wallet.
Ita Wannan Manhaja Manhaja Ce Wadda Aka Bideta Domin Saye Da Sayarwa Na Coins Wadda Take Dab Da Fara Aiki.
Domin Mutane Su Karbi Wannan Manhaja Yasa Suke Kyautar Dala Biyu Ga Duk Wanda Yayi Register Na Wannan Manhaja.
Sai Dai Bazaka Samu Damar Cire Wannan Kudiba Har Sai Layi Yazo Kanka Saboda Yawan Mutanen Da Suke Rigister.
Sannan Zaka Iya Gayyatar Wani Yayi Register Inda Zasu Baka $1 Yawan Mutanen Daka Gayyata Yawan Dalar Da Zaka Samu.
Idan Ka Gayyaci Mutane Da Dama To Zasufi Saurin Baka Damar Cire Kudadenka Cikin Sauki.
Idan Kuma Baka Da Ref Wato Baka Gayyaci Kowaba To Sai Dai Kabi Layi Har Sai Anzo Kanka.
Zamu Ajiye Muku Link Na Wannan Manhaja Inda Zaku Danna Kan Wannan Link.
Kana Danna Kan Wannan Link Zai Kaika Kan Browser Inda Zai Nemi Da Kasa Gmail Dinka.
Bayan Kasaka Gmail Dinka Zasu Turoma Message Takan Gmail Din, To Bayan Sun Turoma Saika Koma Kan Gmail Din Ka Duba Sakon Zakaga Wurin Da Aka Rubuta Verify Saika Danna.
Daga Nan Zai Kaika Zuwa Playstore Ko App Store Yace Kayi Download Na Wannan Application, Bayan Kayi Download Saika Bude Wannan Application.
Daga Nan Zaka Kara Saka Gmail Dinka Ko Kuma Kacike Sunanka Da Phone Number Dinka Sannan Kayi Tick Na Wasu Box Guda Biyu A Kasa Daga Nan Saikayi Register Ko Ka Danna Next.
Kana Dannawa Zasuma Congratulation, Bayan Sunma Congratulation Zakaga Cewar Sun Baka $2 Amma Tana Pending Wato An Riketa.
To Saika Duba Tsakiyar Wayarka Daga Kasa Zakaga Wurin Da Aka Rubuta ” Earn ” Saika Danna Wannan Wuri Bayan Ka Danna Zaka Kara Ganin Wurin Da Aka Rubuta ” Share My Referral link ” Saika Danna Wannan Wuri Daga Nan Zai Watsoma Wurin Da Zakayi Copy Na Link Dinka Saika Turawa Wadanda Suma Zasuma Register.
To Indai Kayi Haka Zaka Samu Damar Cire Kudadenka Cikin Sauki Batare Dakayi Jira Mai Tsawo Ba.
Ga Link Din Dazaku Danna Domin Saukar Da Wannan Application Akan Wayoyinku Cikin Sauki Batare Da Bata Lokaci Ba.