Duk Wanda Ya Cike Tallafin Kudi Na NG CARES Ga Yadda Zai Duba
Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimaTv.
A yau nazo muku da wani sabon albishir game da wanda suka cike tallafin kudi na Ng Cares.
Kamar de yadda kuka sani shide wannan shiri shirine da gomnati ta shirya domin bayar da tallafi ga yan nigeria, wanda mutane dayawa sun cike wannan shirin, to a yanzu haka an fara tura sako wanda yake dauke da Link wanda zaku danna link din domin ku cike sauran bayananku.
Kamar de yadda wasu aka turo musu a kwanakin baya, to a yanzu hakama anaci gaba da turo sako ga wanda sukayi nasara sakon shine kamar wannan:
Wasu daga cikin wanda suka cike sune aka fara turo musu sakon Amma idan ba’a turo maka da sakon ba, to karka damu zaka iya shiga Link din dake kasa domin dubawa:
Danna Link dinnan domin duba ko kayi Nasarar Samun NG Cares
Shigo Nan don Cikawa
Allah ya bada sa’a