Job opportunity
Damar Aiki: Yadda Zaka Nemi Aiki A Hukumar NCDC
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu na HikimaTv.
Ina matasa ga wata damar Daukar aiki a hukumar NCDC ta samu.
Hukumar kula da yaduwar cututuka ta kasa Wato (NCDC) ta bude portal domin daukar aiki ga masu karatun lafiya kamar
Karanta: Yadda Zaka Samu Kyautar N500,000 daga Kungiyar AiD Fundation
- Bsc biology
- microbiology
- Biochemistry
- Public health
- SLT
- HND
- DIPLOMA
Ga masu bukatar wannan aikin saiku shiga Link dinnan dake kasa domin cikawa:
Click here to Apply
Note: dole sai mai Bsc,HND, SLT ko DIPLOMA ta bangaren courses da aka jero a samane zai iya cikawa.
Allah ya bada sa’a